khadijasabo017's Reading List
5 stories
MIJINA NE! ✅  by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 106,256
  • WpVote
    Votes 6,614
  • WpPart
    Parts 27
Ashe dama ana mutuwa a dawo? Ashe dama in mutum ya mutu, aka binne shi a kasa zaka iya ganinshi a rayuwarka? Kodai idonta ke mata gizo? Ko kuwa ta haukace ne? Aa, kila kuma kuncin da rayuwarta take ciki shine take ganin mutanen daya kamata ace tana tare dasu? Amma tabbas mijinta ne, shine. Ta tabbata shi din ne. Ga murmushin shi nan, dariyar shi, yanayin yadda yake tafiya. Wallahi shine! Shin mijin nata ne ko kuwa? Da gaske shi din take gani ko kuwa? Amma ba'a mutuwa a dawo. Saidai a yanayin yanda rayuwarta take juyata, takan iya cewa ita a nata fannin rayuwar, kila mutum yakan mutu sai ya dawo. Mijinta ne, kome zasuce bazata taba yarda dasu ba. Aisha Malumfashi.
DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 14,921
  • WpVote
    Votes 740
  • WpPart
    Parts 15
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
HUDA🔥 BOOK 2 by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 18,781
  • WpVote
    Votes 1,168
  • WpPart
    Parts 65
Cigaban labarin Huda🔥 Ya za'ta kaya tsakanin Huda da Muhseen, Huda zata samu farin cikin da jin dadin rayuwar data jima tana mafarkin samu kuwa tare dashi? Ya Summy da Ashraf zasu dauki wanan zallar cin amanar? Ku biyo cigaban labari kuji yanda abubuwa zasu kasance🔥
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,979
  • WpVote
    Votes 991
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
UWA UWACE... by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 291,792
  • WpVote
    Votes 32,033
  • WpPart
    Parts 49
Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.