marryemibr's Reading List
6 stories
WAIWAYE... 1 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 7,853
  • WpVote
    Votes 534
  • WpPart
    Parts 6
***Labarin WAIWAYE... #Dandano *** Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa da addu'a kawai take da tasirin sauya shi, ABDULKADIR ya zo da soyayyar da take ginuwa a bisa kyautatawa, kafin burin Hindu ya kaita hango MIJIN NOVEL, hankula kan tashi, zukata sukan girgiza lokacin da MARTABAR MU ta samu tangarda. * Tafiya ce ta ahali uku, tafiya ce da WAIWAYE...*ya hada kaddarorin su waje daya. Zan baku labarin iyaye uku mabanbanta da junan su, zan baku labarin uwar da ta mayar da yaranta jari, zan baku labarin uwar da ta amsa sunan domin kudi kawai, zan baku labarin uwar da ta so *WAIWAYE...* domin musayar zabin daya canza rayuwar nata 'ya'yan. Zan baku labarin SO, zan baku labarin KAUNA, zan baku labarin kaddarar da bata zuwa da zabi.
ZUMA by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 61,220
  • WpVote
    Votes 7,685
  • WpPart
    Parts 44
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare daya. It's a story of love, a journey of love , hardships in love.
ZABI NA | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 78,649
  • WpVote
    Votes 10,378
  • WpPart
    Parts 46
KWADAYI mabudin wahala, QARYA fure take bata 'ya'ya, DA-NA-SANI qeya ce sannan DAN HAKKIN da ka raina shi yake tsone maka ido!!
HAYAR SO by pinkylady222
pinkylady222
  • WpView
    Reads 12,624
  • WpVote
    Votes 774
  • WpPart
    Parts 43
Ba komai a ke gani da ido ya zama gaskiya ba, wani zai iya zama ƙarya, wani kuma zallar yaudara ce da ido kawai bai isa ya tantance ba idan ya rasa taimakon zuciya!
NA FADA SO by Nuceeyluv
Nuceeyluv
  • WpView
    Reads 13,939
  • WpVote
    Votes 1,306
  • WpPart
    Parts 45
Tunda ta fara ganinsa a rayuwar ta taji Duk duniya babu Wanda take SO tamkar sa, Ta FADA SOn sa a lkcn da batayi aune ba kullum dashi take kwana take tashi a cikin birnin zuciyar ta bata da Wani buri a rayuwa sama daya zamo Mijinta saidai kashhh.... ta sani sarai ko mutuwa zatayi bazata samu soyayyar shi ba domin Shidin ya kasance tamkar kumurcin maciji a gareta, domin kuwa idan har zata iya fahimta lalle babu Wani Dan Adam daya tsana a rayuwar sa sama da ita, a kullum bashi da abin kyara sai ita toh bama Wannan ba gashi dai gida daya suke rayuwa Amma rayuwar ta gidan tare da mahaifiyar ta abin tausayi ne da Shiga ni 'yasu, tabbas idan aka binciko wacece ita? anan za'a fahimci koba komai Tsakanin ta dashi wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa....Gsky So Baiyimin Adalci ba Ni KAMLA, domin NA FADA SO Wanda ake Kira son maso Wani.😭😭😭.
UWARGIDAN BAHAUSHE by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 76,629
  • WpVote
    Votes 11,163
  • WpPart
    Parts 66
A story of Safiyya and Usman