DARAJARKI GIRKINKI
zeesardaunerh
- Reads 1,509
- Votes 78
- Parts 18
RAMADAN KITCHEN DOMIN UWAR GIDA DA AMARYA
Girki shine mace,duk macen da bata iya girki ba wannan bai kamata akirata da suna mace ba,darajarki ko a gidan mijinki shine girkin ki,girki yana taka rawar gani sosai a rayuwar ma'aurata,so da dama ana samun mutuwar aure saboda rashin iya girki.
Uwar gida da Amarya dama duk wacce ta amsa sunan ta MACE wannan fagen na kune,fatana ku kasance tare da...
ALKALAMIN ZEESARDAUNERH