KADDARA CE
KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa. Duk wani abu da ya samu bawa tun daga ranar haihuwarsa zuwa ga ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa KADDARA. KADDARAr ko...