zainab3590's Reading List
7 stories
WATA KISSAR (Sai Mata)  by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 36,711
  • WpVote
    Votes 1,983
  • WpPart
    Parts 31
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya
TAMBARIN SHAHARAH...!! by AfricanQueen300
AfricanQueen300
  • WpView
    Reads 1,484
  • WpVote
    Votes 172
  • WpPart
    Parts 3
It's always about Destiny and truelove story... "Karka yarda a haɗa kai a zalunci Al'umma, Imran karka sake Azzalumai su baka kofar cutar bayin Allah, Duniyar nan kankanuwa ce, ba kowa yake fahimtar fashin bakin shi ba!" "Sun zalince Ni! Sun rabani da kome na! Abbas Ali Imran Zaki na zalince ka! Yau gani babu tsuntsu babu tarko!" ----- "Duk inda kuka sami Abbas Zaki karku bar shi a raye! Ku daddatse naman shi ku kawo mana kokon kanshi nan mu gani! Had'akar mutum huɗu? Tafiyar mutane hudu ne? Bahaushe Bayarabe Inyamuri Bafulatani..... Suka kirkiro Mafi'a City...
MAI KYAU by Official_Autar_Yaya
Official_Autar_Yaya
  • WpView
    Reads 356
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 10
It's a wonderful story, and different from others, labari ne akan wasu mata biyu, ɗayar wato KHADIJAH ita ce mai kyau, kyau ne da ita sosai fa fiye da yadda kuke tsammani, tana rayuwar ta ne tamkar wata ƴar sarki domin sangartacciya ce, sai ɗayar KHAIRAT Black beauty ƴar talakawa, marainiya, wacce ta kamu da ciwon mantau ta dalilin hatsari da tayi, sai kuma ta faɗa gidan star ɗinmu KHALIL miji ga............. KAR KU BARI A BAKU LABARI 💃💃💃
HAUSA NOVEL BOOKS: RASHIN SANI...1 BY SARATU M. SANI SERIES 1 by Sharhamak
Sharhamak
  • WpView
    Reads 2,820
  • WpVote
    Votes 91
  • WpPart
    Parts 1
KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saurin zagayowa ya bude gidan baya ta fito. Yarinyar wacce taci sunan ta Farida za tayi kimanin shekaru shatara zuwa ashirin cif! Kyakkyawa ce a jin farko,ta na da kyawun siffa uwa uba iya tafiya, fannin magana sam-sam ba tada yawan magana, magana ma cewa kake wuyar ta ta ke idan kaga tana wani dan dogon zance, da Dad din ta take Magana ko kuma Mom din ta, sai dai tafi yawan Magana da Yayan ta. Haka ko a cikin mutane take yana da wuya kaji maganar ta, tun kawayen ta na darnuwa har suka yi sabo da halin ta, idan ana Magana cikin kawaye sai idan anyi maganar da zata bada dariya, ko shi din iya kacin ta murmushi. Read More @ www.share4world.com.ng
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 4,019
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
MATSALAR MATA  by Xango6355
Xango6355
  • WpView
    Reads 1,607
  • WpVote
    Votes 79
  • WpPart
    Parts 7
ciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa maki ra ayin tsarin iyali donsu samu damar karin aure?? shin yakamata ki nade agida sede kice abaki kuma abaki??Shin kokinsan girki shine adon mace??KUBIYONI A WANNAN TAFIA DOMIN SANIN TSARABAR DANA MAKU..DAKUMA YAKIN DANA DAURA DAMARA DA WASU MAZAN AURE DASUKE YAUDARAR MATANSU.....MARYAM RABIU ZANGO SHINE SUNANA....XANGO6355 WATTPAD,,INSTAGRAM MARIAMXANGO... ..kununa kaunarku ta like,,share and comment.
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 105,035
  • WpVote
    Votes 7,455
  • WpPart
    Parts 50
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,...... mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba ....... shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!???? **************** Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano, kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba, hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta..... shin ko zata gansu raye? ko amace????????