fatygariya0's Reading List
64 stories
YAR'AIKI by Eedreesfateemarh
YAR'AIKI
Eedreesfateemarh
  • Reads 55,205
  • Votes 1,496
  • Parts 24
U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya kubiyoni cikin labarin. Kagyagen labarine banyishi da wani kowata ba nayi shine dan ilmantarwa,fadakarwa game da nishadantarwa. Wanan book din nadauke da tausayi,rashin adalci and also zalinci.seda kakaranta. This is my first novel pls I need ur comments, vote and also share
BIBIYATA AKEYI by zeeyybawa
BIBIYATA AKEYI
zeeyybawa
  • Reads 197,764
  • Votes 9,060
  • Parts 108
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
Karan Bana by Eshat2
Karan Bana
Eshat2
  • Reads 7,644
  • Votes 310
  • Parts 2
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare. Abu Uku yafi so 1. 'Kamshi 2. Azumi 3. Sallah Abu uku yafi tsana 1. 'Karya 2. Munafurci 3. Sheelah! Waseelah Muhammad Dikko (Sheelah) Santaleliyar yarinya 'yar gayu, 'yar yayi. Kyakyawa kuma wayayyiya mai ji da kai ga son haduwa. Kwarjini, farin jini da haduwarta yasa samari basa iya mata musu. Abu uku tafi so 1. 'Daukaka 2. Sallah 3. Dee Abu uku tafi tsana 1. Tozarci 2. Makaranta 3. Girki
DR SALEEM COMPLETE by zabsha96
DR SALEEM COMPLETE
zabsha96
  • Reads 100,634
  • Votes 5,230
  • Parts 24
labarine da ya kunshi girman kai ji da kai sannan kuma zamuji yanda kiyayya yake komawa soyayya.
MATAR SADIQ by Pherty-xarah
MATAR SADIQ
Pherty-xarah
  • Reads 275,653
  • Votes 10,908
  • Parts 37
Complete story of a young girl Ummy.
MATAR FAYROUZ ?? by asykhaleel
MATAR FAYROUZ ??
asykhaleel
  • Reads 72,451
  • Votes 3,546
  • Parts 60
Labarin wata matashiyar budurwa mai ji da aji, gayu, karya mai suna NAJMAH, ita da mahaifiyar ta sun sha alwashin jin dad'in rayuwa kota halinkak'a, inda ita kuma burin najmah ta auri wani matashin saurayi mai tashe da kyau, aji, jin dad'a da kwanciyar hankali duk da cewar yana da mata. Tayi burin itama wata rana dole a kalleta a kirata da suna MATAR FAYROUZ, Kubiyo ni dan jin yadda labarin zai kasance.....
ISMUHA ZAINAB Completed by Oum_Nass
ISMUHA ZAINAB Completed
Oum_Nass
  • Reads 26,125
  • Votes 2,320
  • Parts 62
Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba. MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa... Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.
'YAR SHUGABA by rahmakabir
'YAR SHUGABA
rahmakabir
  • Reads 50,768
  • Votes 3,087
  • Parts 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
BARA A KUFAI !! by FareedaAbdallah
BARA A KUFAI !!
FareedaAbdallah
  • Reads 1,954
  • Votes 135
  • Parts 6
Daga jin sunan littafin kunsan duk hasashen mai hasashe bai isa ya hasaso abinda labarin ya k'unsa ba. Sank'ame a cikin wannan labarin sunk'i-sunk'in matsalolin da muke fama da su a wannan k'asar tamu ce. BARA A KUFAI!! Allah ya tsare mu da bara a kufai, ku shiga daga cikin labarin dan jin su wanene sukai BARA A KUFAI?
KYAKKYAWAR ALAK'A by ZulayheartRano89
KYAKKYAWAR ALAK'A
ZulayheartRano89
  • Reads 43,537
  • Votes 2,384
  • Parts 42
Labarin Yarima Hafiz da Ummuna Salmah