Teemah library
2 stories
DR MUHRIZ by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 13,249
  • WpVote
    Votes 316
  • WpPart
    Parts 12
Tun tasowar ta bata san dad'in rayuwa ba, ta taso cikin rayuwar tsangwama, kyara da hantara, a lokacin da take tsaka da gwagwarmayar rayuwa k'addara mai girma ta afka mata wacce ta k'ara jefa rayuwarta a rud'ani da kyamatar al'umma, Ta rasa gata, ta rasa dukkan farin ciki, yayin da ta fad'a zazzafar k'aunar mutumin da bai san tana yi ba, mutumin da yafi k'arfinta ya mata nisa na har abada, wanda hakan ya sake jefa ta a mayunwancin hali....
ITACE K'ADDARATA by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 139,446
  • WpVote
    Votes 6,581
  • WpPart
    Parts 57
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan yaron gidan Imran ya kamo da sonta,Ku biyo ni dan jin ya me zai faru Imran da son matar babanshi