❤️MOHH❤️
52 stories
SABON SALON D'A NAMIJI by Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    Reads 305,271
  • WpVote
    Votes 26,591
  • WpPart
    Parts 46
A love that was once a sensation, now a tragedy, and a heartbreak that is harder to overcome. He's sweet with a smile as gentle and delicate as a sunflower. Now an unrecognizable monster whose sweetness turns into toxicity, anger and violence. Meet Jamila Kabir in her journey to womanhood and channeling her inner power as a young northern Nigerian woman.
SHIN SO DAYA NE? (Complete)  by Hafnancy
Hafnancy
  • WpView
    Reads 105,106
  • WpVote
    Votes 7,447
  • WpPart
    Parts 48
It's all about heart touching love story,betrayal & hot love💗............ Karku sake abaku labari
ZEENAT YAR JARIDA by FreshUmmieyXeey
FreshUmmieyXeey
  • WpView
    Reads 24,341
  • WpVote
    Votes 1,467
  • WpPart
    Parts 28
labarin Wata jajirtacciyar yarinyace ta taso cikin talauci gashi tanaso ta zama YAR JARIDA Kafin ta zama Yar JARIDA tasha wahala sosai.....
JASEENA  by _jeeddahjao_
_jeeddahjao_
  • WpView
    Reads 15,724
  • WpVote
    Votes 1,493
  • WpPart
    Parts 20
Its a war for pride! A story of royalty and love! Jaseena a valiant girl whos love for adventure unfolds the truth behind her identity, a truth which changes her life from herb trader to a great warrior and queen
NE'EEMA COMPLETE by ZulayheartRano89
ZulayheartRano89
  • WpView
    Reads 123,710
  • WpVote
    Votes 7,211
  • WpPart
    Parts 40
labarin soyayya mai birgewa
ITA WACE CE? (Complete Book1) by StarNucee360
StarNucee360
  • WpView
    Reads 83,439
  • WpVote
    Votes 4,429
  • WpPart
    Parts 57
Let see what is all about 💋
DIYAR DR ABDALLAH  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 46,884
  • WpVote
    Votes 6,343
  • WpPart
    Parts 32
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin dare. Yanzu gashi yazo yayi kane kane yana kokarin gina muhalli cikin rayuwarsa. Tabbas zuciya batada ƙashi, kuma ba'a kwaɓanta. Amma idan tace zatayi mashi abinda yake tsammani bata kyauta mashi ba. Tayi mugun cutan sa. Ya kamata tayi tunani saboda abinda take so yafi karfin ta. Runtse ido yayi ransa yana mashi ɗaci. Shi dama dukansa akayi da itace zai fi jin daɗi akan raɗaɗin dayake ji cikin ransa. Akwai abubuwa da ke faruwa da bawa wanda baida ikon hanawa. Kamar yadda zuciyar sa take raya masa ga abinda takeso yanzu, idan kuma bata samu ba tabbas zatayi masa tijara. Toh tijara na yaushe kuma, fafur ta hanashi barci. Murmushi yayi na takaici, "akwai ƙura," yace a fili. Dimplicious Empire, ku biyoni sannu a hankali domin jin wannan labari. Love you Fisabillahi ❤️
👑👑SHUGABA👑👑 by mhizzphydo
mhizzphydo
  • WpView
    Reads 30,477
  • WpVote
    Votes 3,314
  • WpPart
    Parts 68
"Nine nan SHUGABA" yafada cikin karaji dariyan da tamanta yanda akeyinta neh ya subuce mata ganin yanda yake zaro Ido kaman wanda yaga werewolves sosai yayi mamakin yanda take dariya cos tinda yasanta bata taba yin koda murmushi bah dukda zallan kwayar idonta yake gani... ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgice suke kallon kujeran datake zaune inda hannunta kawai suke gani tana shafa kan Zakinta wanda yake ta zaro harshe... Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallonta shi Sam arayuwar shi baitaba cin karo da mace irin ta bah. Gabadaya babu digon tausayi acikin ranta in fact batasan miye tausayi bah... Juyawa yayi wajen su Zad boy inda banda kuka babu abinda sukeyi Ahankali yataka zuwa gaban ta inda idonta a lumshe yake kaman mai bacci amma azahirin gaskiya dukda tabasu baya babu abinda bata gani Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah adan sausautawa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa" Ganin ko bude ido batayi bah yasa shi barin gaban ta cikin sanyin jiki Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan" Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min azzakari na ku yafe min bazan sake bah!!!" cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeran ta sai asannan tasan nata hukuncin farilla neh akan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan datake nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu Ganin sun nufoshi ana kokarin danne shi tace" ku dakata inace soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya nayafe musu don haka kubarmu mutafi" Mikewan dasuka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyan su duk ba dadi amma babu wanda ya isa yakara furta ko da kalma daya yanzu Cakk numfashin su Zad boy yadauke dalilin ganin wanda basu taba zato bah....
SULTANAN SULTAN by Z11AMN
Z11AMN
  • WpView
    Reads 11,418
  • WpVote
    Votes 406
  • WpPart
    Parts 5
Labarin masarauta,labarin sultanan sultan labarine akan kiyyaya da ta koma soyyaya
 TEEJ & TEEJA by aishabeauty20
aishabeauty20
  • WpView
    Reads 1,011
  • WpVote
    Votes 62
  • WpPart
    Parts 8
Katura ta sosai yadda duk ihun ta baza ajiba koda taji zafi bazata ne me taimako ba"katatoshe ko ina ko da ta farfado to kuwa tabbas zata mutu-mutuwa mai muni mai wahala. Ta na kai aya takara dakawa saurayin tsawa inda yake tura wata yarikya cikin Rami wadda bazata huce shekera 15 ga wasu samari su mu tsaye gaban ramin da a haka jikinsu sanyi da kayan doctors sai matar dake gefe tare da budurwar yarikya da namiji suna tsaye sai zabga smelling suke na mugunta can gefe ita kuma wasu karti sun rike wata budurwa tana tirjiya bakin ta bame tana fisge fisge tana hawaye. Harara ta zubamata oh ni Nadia kai ka gane min yar iska yarikya nan akan wannan halitar take wannan tirjiyar kai Rummy wlh da banina haife ki ba sai nace sauya min ke akayi a hospital dan wlh kwata kwata bakiyo halina ke koyi bakyayi da yan kuwanki. Tsaki taja tsabar bakin ciki abinda na tsana shine ke keso to wlh binki wasa ba ke da ita zan hada na benne kowa ya huta. Tana kai aya tace kaga gawani yar bulanan tosheta