ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu basu bane iyayenta, su marikanta masu kudi ne iyayenta kuma talakawa ne, labarin ya tsaru ya shiryu.