Surajo
42 stories
MAKARANTAR MALAM LAMI by Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    Reads 5,048
  • WpVote
    Votes 567
  • WpPart
    Parts 8
Shaye-shaye ya zama ruwan dare a al'umman wannan zamani, sau da yawa sakacin iyaye kan kai yara ga wannan dabia, wasu kuma yanda qaddarar rayuwa ce ta kai su ga hakan. Makarantar Malam Lami makaranta ce tsantsa don ba da kariya ga masu shaye-shaye da kara dulmiyar da su ga wannan dabia
MAJALISA  by Asmau49
Asmau49
  • WpView
    Reads 238
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 16
Labarin mazaje masu zaman majalisar bakin layi yadda suke bata auratayya da sa ido ma yan mata
LEFIN WA by NuseeAbdullahi
NuseeAbdullahi
  • WpView
    Reads 86
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 3
nakasan ce yata biyu agidan mu Kuma ta karshe na taso da zazzafar Kishi Mai mugun yawa a rayuwata na taso da Burin daukaka feye da tunanin Mai tunani nataso da yunwar mulki mahade da iza. hmmmmm ku biyuni dan jin wannan labarin Mai cike da darasi
INDA RABO A SOYYAYA by mujiddah
mujiddah
  • WpView
    Reads 169
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 7
Ta yarda da su ta basu duk wani farin cikin ta da tuna nin zasu Kare ta a duk wani yanayin da za ta tsinta kanta. Ya samo so a Inda bai zata ba sai dai ance kana naka Allah na nashi zai samo mai Maye gurbin ta kuwa
NEESMA'A WAH NUSHUUF 1-END by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 2,679
  • WpVote
    Votes 50
  • WpPart
    Parts 1
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
ROYAL CONSORT 2 by Oum_Tasneeem
Oum_Tasneeem
  • WpView
    Reads 9,727
  • WpVote
    Votes 317
  • WpPart
    Parts 59
Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na daya Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu. Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta
ROYAL CONSORT by Oum_Tasneeem
Oum_Tasneeem
  • WpView
    Reads 10,865
  • WpVote
    Votes 482
  • WpPart
    Parts 60
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu. Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta
ZAMAN 'YA'YANA by AishaAbuTurab
AishaAbuTurab
  • WpView
    Reads 854
  • WpVote
    Votes 67
  • WpPart
    Parts 3
wannan littafin yana magana akan zaman aure wanda mata suke cikin kunci mai yawa...Matan da suka zauna a cikin hantara,zagi da wulakanci a karkashin mazajen su..
Fataken dare: Boye matarka in dare ya yi by Nooriyamustafa
Nooriyamustafa
  • WpView
    Reads 1,325
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 1
Wannan true story ne. Shekaran da ya wuche Efcc sun sa an rufe ni na wata daya da sati uku a gidan yari. Wannan labari ne da wasu matasa suka bani a gidan yari akan yadda suke fadawa gidan mutane suna yiwa mata fyade har aka kama su.
Al-Mustapha  by Nooriyamustafa
Nooriyamustafa
  • WpView
    Reads 7,131
  • WpVote
    Votes 44
  • WpPart
    Parts 5
Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.