hijjlm's Reading List
5 stories
OMAR KO FAROOQ? by Nuceeyluv
Nuceeyluv
  • WpView
    Reads 6,922
  • WpVote
    Votes 214
  • WpPart
    Parts 19
OMAR KO FAROOQ? Dukkansu 'yan biyu ne masu matukar Kama daya Wanda ake Kira da identical twins, Kowanne su yanaji da matukar Izza da ji da kai tamkar wasu jinin sarauta, Sun taso ne cikin gata Wanda mafi rayuwar su sunyita ne a kasashen turai Hakan yasa Basu dauki TALAKA a bakin komai ba koda yake daya daga cikinsu shine yafi tsanani da RIKON Akida ta wulakanta TALAKAWA Wanda a kullum yake daukar su a bakin komai ba, saidai kashhh ita rayuwa juyi2 ce kafin Ya farga ya tsunduma tsamo-tsamo cikin tafkin kaunar ta ta yadda Baya iya fidda kansa kuma bayajin zai iya rayuwa batare da ita ba ita din ba kowa bace face 'yar Talakawa wohoho Wannan shine Ana wata ga wata shin a cikin OMAR KO FAROOQ? waye ya fada Wannan cakwakkyar? Ku biyoni cikin labarin gadan-gadan domin jin amsoshin tambayoyin ku, Taku a koda yaushe NUCEEYLUV.
SIRRIN MU by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 12,201
  • WpVote
    Votes 287
  • WpPart
    Parts 12
_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ƙafar takawa_ _Nakasa bata taɓa zama kasawa,haka kuma ƙaddarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ɗauke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ɓangare na jikinsa?_ _Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ƙunci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A? YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A? KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?
CUTAR KAI  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 24,799
  • WpVote
    Votes 488
  • WpPart
    Parts 17
"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai .. " babu abinda ke damunki sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka ba ... "kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi ya'yan masu gida karfi .....
IFZAA! (MMBFF) by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 28,854
  • WpVote
    Votes 2,233
  • WpPart
    Parts 34
(MARRIED TO MY BEST FRIEND FATHER) ...A hankali na nisa na ƙarasa kusa da ita na zauna,ina kallon frame ɗinmu dake ajiye saman bedside drawer nace "wai me kika ɗauki kanki?" Tace "yanda kika ɗauki kanki nima haka ne" da sauri na juya na kalleta,lokaci ɗaya na ɗauke kaina ina taɓe baki nace "ni yanzu idan na amsa nace miki zan iya kallon Daddy matsayin miji wallahi na yi miki ƙarya" tace "ko saboda me?" Nace "saboda shi ya raine ni,can't u think me mutane za suce idan haka ya faru? Cewa fa za ayi.." Widad tace "kin auri mahaifin ƙawarki?" Da sauri na gyaɗa mata kaina nace "sure! Kuma ko bayan haka ai kin ga abun bai tsari ba,tunda shi ya raine ni tun ina yarinya,dan Allah kawai sai na auresa kuma? Shi fa Daddy ne" murmushi Widad tayi tace "tou dan shi Daddy ne sai me? Ai dai naga babu haramci dan kin auresa" cikin sauri nace "ehh! Na san ba haramci amma.." Widad tayi saurin katse ni tace "tou tunda kin san haka why baza ki amince ba,kinga duk abunda mutane za su faɗa sai suyi with evidence,kin san dai shi mutum ba'a iya masa" nace "ni fa Widad kin kasa fahimta ta" tace "kuma wallahi bazan fahimce ki ba,muddin baki yarda da abunda nazo da shi ba.." Ƙaƙa-ƙara ƙaƙa! Kou yaya za'ayi wannan rayuwar auren tsakanin ƴar riƙo da mahaifin ƙawarta? Shin za ta amince ne ko a'a? To find out how the story will turned out,just follow this fairy tale of love and romance.
IN-LAWS by REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    Reads 1,539
  • WpVote
    Votes 149
  • WpPart
    Parts 7
...He was married to her elder sister,sannan ita kuma yana sonta,even though ya san ƙaddara ta haramta masa ita matsayin mata matsawar yana tare da ƴar uwarta,hakan bai sa ya haƙura ya cire son da yake mata a ransa ba,shin ya ya al'amarin zai tafi? Sakin ƴar uwarta zai ya aureta? Ko kuwa zai jira faruwar wani al'amari daga Ubangiji da zai halatta masa aurenta ne?