Bilkisu
18 stories
DAWOOD✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 540,911
  • WpVote
    Votes 51,323
  • WpPart
    Parts 48
Limitlessly love.
SAUYIN KADDARA by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 13,462
  • WpVote
    Votes 510
  • WpPart
    Parts 10
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
GUGUWAR SO (Completed✅) by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 22,363
  • WpVote
    Votes 1,309
  • WpPart
    Parts 17
DAURIN GORO by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 11,800
  • WpVote
    Votes 527
  • WpPart
    Parts 13
_Sunana Barrister *Aminatu Farouk Shagari*. Ni makauniya ce, mara asali da tushe, a bar k'yama ga kowa, bansan kaina ba, bansan me nake so ba, bansan wani abu me suna jin dadin rayuwa ba._.... Rayuwa ta cike take da abubuwa masu yawa. Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina cikin sahun farko na mutanen da za'a kirasu da wanda rayuwa tayi *Daurin Goro*.
KI KULA NI!!! (MALLAKIN ZUCIYAH)💞PAID NOVEL.. by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 846
  • WpVote
    Votes 50
  • WpPart
    Parts 7
TUN RAN GINI TUN RAN ZANE... LABARI MAI TAFE DA WANI SALO NA DABAN. WANDA YA KUNSHI RASSA DA DAMA NA RAYUWAR BIL ADAMA. KUMA BABBAN JIGON LABARIN ZALLAR KAUNA CE WANDA ALLAH KE DASAWA ZUKATA..💞FIND OUT MORE IN....... KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYAH)💞 ENDLESS LOVE STORY ♥️♥️who doesn't love a romantic college love story ? Don't afford to miss this chance.🤪 Love is considered to be both positive and negative, with its virtue representing human kindness, compassion, and affection, as "the unselfish loyal and benevolent concern for the good of another" and its vice representing human moral flaw..💕M&RLOVESTORY!!
SANADIN BIKIN SALLAH!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 15,499
  • WpVote
    Votes 1,054
  • WpPart
    Parts 7
Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.
DAUƊAR GORA...!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 8,857
  • WpVote
    Votes 339
  • WpPart
    Parts 6
Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.
RASHIN SANI!!! by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 22,709
  • WpVote
    Votes 1,441
  • WpPart
    Parts 23
labari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.
DUBU JIKAR MAI CARBI by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 9,093
  • WpVote
    Votes 276
  • WpPart
    Parts 14
Da sauri Yaya babba ta matsa baya tana zaro ido ta ce, "Dubu me nake gani kamar aski akanki." Dubu ta rushe da kuka ta ce, "Inno wallahi aski ya mini kuma wallahi ɗan iska ne." Cak Yaya Babba ta tana ƙarewa Dubu kallo sannan ta ce, "Dubu je ki can mu gani." Dubu ta tashi tana ƙobare ƙafafuwa saboda irin gwale-gwalen da ta sha. Ba su yi aune ba sai ga ni suka yi Yaya babba ta faɗa ɗaki ta rushe da kuka. Da sauri suka bi bayanta saboda kusan kowa bai ji daɗin abin da Aseem ya yi ba musamman Mahaifinsa, faɗa yake yi masa sosai sannan suka shiga ɗakin. Yaya babba kallonsu ta yi fuska a murtuke ta ce, "Garba ka tara mini ƴan uwanka saboda wannan ba maganar tsaye ba ce. Kuma idan har Aseem ya farke mini Dubu na rantse da Allah ba ita kaɗai ya yi wa illa ba, ya fi kowa shiga uku domin babu makarin maganin ƴan shafi mu lerar da za a bashi. Kai ni wallahi ban lamince ba ke Nafisa ke ce uwarsa wuce ki je ji bincike shi tas, don wallahi Idi ɗan wanzan ya mutu babu wani magani da zai karya laƙanin aikin, saboda aikin har da haɗin ƴan shafi mu lera." Tana gama maganar ta fisgo Dubu tana shafa mata suɗaɗɗen kanta ta ci gaba da cewa, "Ka ga yanda Kan Dubu ya sulle kamar bayan sulba. To kwarankatsa dubu idan har ka farketa kaima haka wurin zai shafe kamar bayan silba." Kallon-kallon aka fara yi da juna, jikin Hajiya Nafisa ya yi sanyi dukda ta san a tarbiyyar da suka bawa Aseem ba zai taɓa yi wa Dubu fyaɗe ba. Amma shaidar ɗan yau bata da tabbas, domin ɗa ne ka haifshe baka haifi halinsa ba. Babban abin da ya fi ɗaga hankalinta da ta ji an ce Aseem ɗin ta ya koma kamar bayan silba. Ita da take yi masa tanadin Yusra ƴar aminiyarta ya aura.
ZAGON ƘASA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 100,944
  • WpVote
    Votes 8,213
  • WpPart
    Parts 37
The Story Of three family. NAMRA FAMILY. DR. HILAL FAMILY. KALSOOM FAMILY. Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA* Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut. Witness to regret. Witness to love. Witness to tears. Witness to revenge