TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni.
Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani"
"Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi"
"Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka"
"Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah"
"Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa"
"Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali"
"Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???