maweesha's Reading List
14 stories
MULKI KO SARAUTA👑 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 78,406
  • WpVote
    Votes 2,975
  • WpPart
    Parts 11
👑
TANTIRIYA Novel by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 1,042
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 2
yarinya kinyi tafiya mai tazarar gaske tun daga k'asarki Nigeria izuwa wannan k'asa ta India, ko da kika zo Indiar mah sai da ki kayi tafiya mai tsayin gaske gami da had'ari mai girman gaske, k amma kika murje ki kayi fuska duk akan muguwar buk'atarki, kin taho tundaga Mumbai izowa garin Banghulu sannan daga nan kika kutso kanki cikin wannan jejin sanda ki kayi tafiyar kwana d'aya da yini d'aya kafin isowarki nan. Batare da gazawa ba ko wani tsoro kika zuba gwiwyoyinki kika tan k'washe k'afa gaban bokan da Aljanun duniya ke gwabzawa dashi kuma da yawan wasu aljanun ke shakkarshi gami da mugun tsoranshi dan dayawama akwai Wanda suke kamar bayi a gareshi sabo da k'arfin Pawer shi."... Dariya ya k'ara bugewa da ita saida yayi mai isarshi sannan ya d'ora da. " madalla da wannan k'wazo naki, madalla da wannan Jan aiki naki, hak'ik'a Boka FURTAB ya amshi buk'atunki, ki fad'o sunan mahaifiyar yarinyar wacce ta haifeta da ranar da aka haifi yarinyar."...ya k'arashe magana still yana dariya. Wani irin farin cikine ya rufeta tare da fara magana baki na rawa. Wata razananniyar tsawa Aljanin Boka Furtab yayi wacce duk da k'arfin hali da rashin tsoran yarinyar saida ta razana, nan ya gargad'eta dayin abin da aka umarceta na fad'in iya sunan Mahaifiyar yarinyar da ranar haihuwarta dansu basa wani buk'atar sunan yarinyar.
TAKAICIN WASU by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 37,673
  • WpVote
    Votes 3,182
  • WpPart
    Parts 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
KUSKUREN BAYA by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 21,407
  • WpVote
    Votes 702
  • WpPart
    Parts 22
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
ƘADDARA TA  by UmmuAafreen
UmmuAafreen
  • WpView
    Reads 8,367
  • WpVote
    Votes 354
  • WpPart
    Parts 15
UNDER GOING SOME EDITING
MR BELLO by Janafnancy13
Janafnancy13
  • WpView
    Reads 25,489
  • WpVote
    Votes 697
  • WpPart
    Parts 12
_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KAYA...?_
muwaddat  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 156,972
  • WpVote
    Votes 4,242
  • WpPart
    Parts 15
"auwal ni ko sai nake ganin kamar kayi kankata a batun soyayya balle kuma akai ga batun aure ,yanzu fa kake shekara 22 a duniya , ba soyayya ce ta dace da Kai ba, karutu ne ya dace da rayuwarka, bugu da k'ari ita wacce kake so din ta girmeka . ya dubi mahaifiyarsa kamar zaiyi kuka yace" ni kaina nasan soyayya bata dace dani ba, ban san ya'akayi zuciyata ta afka wannan lamarin mai wuya misaltuwa ba ,zuciyata bata yi shawara da ni, na dauki abun amatsayin wata jarabawa ce daga Allah,.. ki yarda ummi ki amince ki bani auren diyarki muwaddat, ni ita kadai nake so,duk rayuwar da babu ita to babu auwal .. faiza idanunta taf da ruwan hawaye ta dubi auwal cikin muryar kuka tace " in har zaka iya son yayata data girmemaka ,ni mai zai hana ka so ni, tunda nima jininta ce uwa daya uba daya, gashi Allah ya jarabeni da matsanancin soyayarka, nice daidai da kai ba yan'uwata ba, ni yafi dacewa kaso takarasa mgnr tana kuka.. auwal batare daya dubeta ba yace "nayi rantsuwa da Allah har yau sama da shekara sha takwas kenan ban taba kaunar wata diya mace ba sai yayarki muwaddat, ban taba jin sonki na daidai da second daya ba, ni matsayin k'anwata na d'aukeki, amman batu na soyayya babu shi atsakaninmu, muwaddat ce acikin kokan raina, ina sonta tamkar raina ,ita kad'ai ce macen da nake jin zata kashe iya kashe min ki shi ruwan danake d'auke dashi na tsawon shekaru.......
NAZIR by janafnancy
janafnancy
  • WpView
    Reads 12,982
  • WpVote
    Votes 348
  • WpPart
    Parts 5
_Labarine kan wani matashin dan jarida da Allah yaba baiwa ta kudi da kuma masoya sai dai kash baya daraja mata da manya baisan kalmar girmamawa ba...kwatsam wata yarinya wacce bataikai kowacce daraja ba ta juyamasa Rayuwa.
ZAMAN YA'YA by Mmnmuhibbat
Mmnmuhibbat
  • WpView
    Reads 13,605
  • WpVote
    Votes 1,219
  • WpPart
    Parts 35
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.
NI KISHIYAR UWATA CE! by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 59,239
  • WpVote
    Votes 537
  • WpPart
    Parts 11
labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram