zeesul's Reading List
7 stories
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 101,097
  • WpVote
    Votes 3,554
  • WpPart
    Parts 20
Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU
GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 21,407
  • WpVote
    Votes 404
  • WpPart
    Parts 23
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare harsashi. Sai dai a lokacin da yake ganin babu wani abu da zai ji tsoro sai ga shi sonta ya mishi shigan sauri. Yana tsoron rasa ta a karo na biyu. Dan haka zai ɗau mataki, wannan matakin kuma ba zai yiwa rayuka da yawa daɗi ba. Amma wani abu da basu sani ba shine, a kanta zai iya ɗaura ɗamarar yaƙi. WACECE WANNAN DA TA YI WA ZUCIYAR GENERAL NASEER ZAKI ILLA...? TOP- NOTCH season 03 coming soon...
Duk kyan namiji (Hausa love story) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 21,519
  • WpVote
    Votes 765
  • WpPart
    Parts 34
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke ganin Hudu a matsayin baki, guntu, mai faffadan hanci. Ita Lubna abinda ya motsa zuciyanta akan Hudu ya fi gaban kyau ki rashin kyansa. Ku biyo ni ku sha labari. Please don't forget to follow me.
ASHRAF -Beauty meets Ugly (Hausa Romance Novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 3,129
  • WpVote
    Votes 97
  • WpPart
    Parts 10
Ashraf saurayi ne ɗan shekara 31. Yana da kyau da kwarjini da high sense of fashion. In dai kyakykyawar mace ce to Ashraf zai bita, sai dai kuma idan matar aure ce to ta riga ta zama masa forbidden fruit. "Bana taɓa kayan wani" mantra ɗinsa kenan. Lokacin da Zainab Qayyisah ta zo bautar ƙasa bata cikin irin 'yanmatan da yake bibiya. Ta mishi guntuwa, ba ta da gaba da bayan da zai ja hankalinsa. Sai dai kafin ya ankara wannan 'yar ficilar, wannan PEANUT ɗin ta shiga rayuwarsa, ta shiga jinin jikinsa ta ɗaure jijiyonsa ta hana zuciyar sakat. A kowanni lokaci zai zaɓi PEANUT ɗinsa saboda saboda saboda... Ku karanta ku sha labari. ©AzizatHamza2023...
Noor-Al-Hayat by Khaleesat_Haiydar
Khaleesat_Haiydar
  • WpView
    Reads 8,699
  • WpVote
    Votes 242
  • WpPart
    Parts 1
Introvert
ASHE KECE??  by 13deeja
13deeja
  • WpView
    Reads 60,953
  • WpVote
    Votes 2,506
  • WpPart
    Parts 44
A romantic story
JALILAH by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 1,183,548
  • WpVote
    Votes 103,730
  • WpPart
    Parts 84
A painful love story.......... Duk yanda taso bacci ya dauketa ta kasa, juyi kawai take akan yar katifarta, ina zata sa kanta? Ya zatai da rayuwarta? Ina zata sa kanta? Me ya cancanta tai? Me zata zaba tsakanin burin zuciyarta da lafiyar Mahaifiyarta? Wasu zafaffan hawayene suka zubo mata......... Ku biyoni dan jin rayuwar Jalila a tsakiyar so da ceton Mahaifiyarta,