NI DA PRINCE
A 2013 love story. Labari akan d'an Sarki Salman da yarinya Salma.
A romantic fiction between a man who live in a wealthy family and a girl who live in a poor village, she is really innocent but as live go on she change a lot by trying to protect her love.
Duk wani abu da ya kamata ina maka shi, nice shanka, nice tufafinka, kula da mahaifiyarka, komai na rayuwa na dauke maka shi amma ka rasa abinda zaka saka min dashi sai wanan? A gidana? Ka kawota kacemin kanwarka? Na bata gurin zama, ashe karya kake min dakai da mahaifiyarka? Bazan taba yafemuku ba wallahi.
A painful love story.......... Duk yanda taso bacci ya dauketa ta kasa, juyi kawai take akan yar katifarta, ina zata sa kanta? Ya zatai da rayuwarta? Ina zata sa kanta? Me ya cancanta tai? Me zata zaba tsakanin burin zuciyarta da lafiyar Mahaifiyarta? Wasu zafaffan hawayene suka zubo mata......... Ku biyoni dan ji...
A historical love fiction. A man who become blind by those who are eager to make him disappear from the world, he then meet a girl who help him get his feet back. As he can see again he try to overcome the hardship that is ahead of him, get revenge to those who want to kill him and those who envy him.
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...