Babylancy1997's Reading List
3 stories
Auren Haďi (COMPLETE) by imaan_am
imaan_am
  • WpView
    Reads 53,505
  • WpVote
    Votes 2,323
  • WpPart
    Parts 22
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya
SARAUTA TAH CE. by Nuceeyluv
Nuceeyluv
  • WpView
    Reads 5,440
  • WpVote
    Votes 131
  • WpPart
    Parts 20
Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an yanke hukunci cikin gaggawa batare da anyi tsatstsauran bincike ba dukda yaso fahimtar dasu Amma abin ya faskara.....lalle basu san waye YAREEMA YASEER BA saidai yasha Alwashin tana gama cika burinta na gama karatu zai sallameta kowa ya kama gabansa domin babu aure a plans dinsa, sbd be dauki auren a bakin komai ba......dakyar ya iya buda baki yace Ina Kara gargadin ki da kada ki sake koda wasa ki nunawa mutane ke MATATA CE... Infact a matsayin baiwa zan nuna ki. A firgice yarinyar ta kalleshi har yanzu ta kasa gaskata cewar Wannan shine mutumin da suke hira kwanakin Baya ko kuwa canja shi akayi??? Tun bayan dawowar hayyacin sa ta kasa gane gabansa da bayansa..saidai a Fili fuskarta a daure itama tace toh mezai hana yanzu ka sake ni?? Ta Ida mgnr ranta na mata zafi tunda mahaifinta yace ya yafeta kada ta sake ta koma gidansa taje ta takarata can da bakon gari taji duniyar gaba1 ta daina yi mata dadi sam. Be kalleta ba be Kuma sake mgn ba izzar ta motsa haka ya dauke kansa ko Kara kallon gefenta beyi ba a daidai lkcn da suke tsayawa a kofar MASARAUTAR MANARAS. Maza Maza ku antayo group din SARAUTA TAH CE Domin kwashewa da sambade-baden labari me dadi da kayatarwa kada ku bari ayi ba ku🗣️🗣️🗣️
YA JI TA MATA by miss_untichlobanty
miss_untichlobanty
  • WpView
    Reads 88,409
  • WpVote
    Votes 8,201
  • WpPart
    Parts 63
Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku.... Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwana 10 sai su gudu. Toh fa an Sami matsala domin reshe ta juye da mujiya inda Allah ya hadosa da Wanda ta fisa jaraba toh yanzu kuma shi ke gudu. Wai ya za'a kwashe ne a lokacin da iyayen sa sukace bai isa ya saketa ba kamar yadda ya dafa kur'ani cewa bazai saketa ba? KU BIYONI CIKIN WANNAN LABARI NAWA DAN JIN YADDA ZA'A KAYA. SAURAN LABARAI NA: 1.KURUCIYAR MINAL 2. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE AND NOW 3. YAJI TA MATA.