Novel
179 stories
ƘARFIN SOYAYYA (Completed, 2020) by Naseeb01
Naseeb01
  • WpView
    Reads 313
  • WpVote
    Votes 34
  • WpPart
    Parts 10
Dije...! Mai masoya da yawa... Ya zamewa masoyanta dole su fita don tsere da lokaci tare da sadaukar da rayuwarsu don ceton rayuwarta... Kuma a ƙarshe dole guda zata zaɓa... Tareda cewa wanda tafiso a cikinsu shine mafi rauninsu. Shin zasu iya ceto rayuwarta daga hannun Azzalumin matsafin shu'umi Boka Lahan, idan sun cetota shin wanene zai aureta acikinsu... Tsantar Soyayya, Ƙarfin soyayya, jarumta gami da nishaɗi sune suka ginu suka samar da wannan labarin.
LAMRAT  by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 37,030
  • WpVote
    Votes 1,673
  • WpPart
    Parts 30
story of young girl and luv crises
A BARWA RAI by Oum_Nass
Oum_Nass
  • WpView
    Reads 132
  • WpVote
    Votes 25
  • WpPart
    Parts 1
Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su. Nesa ta sosai da zai hanasu ganin mafi kyau a cikin tarin mai kyau ɗin da ke tare da su. Shi yasa kodayaushe kalaman Husna ke gogaggay da son barwa Rai komai dan ya rarrabe tsakanin Aya da tsakuwa.
SILAR GIDAN AIKI by FreshUmmieyXeey
FreshUmmieyXeey
  • WpView
    Reads 168,570
  • WpVote
    Votes 9,916
  • WpPart
    Parts 98
fiction Story.......labarin wata yarinya me suna Nazeefa, ta taso cikin wahala, Tasha gwagwaryar rayuwa.....
YAR'AIKI by Eedreesfateemarh
Eedreesfateemarh
  • WpView
    Reads 57,627
  • WpVote
    Votes 1,502
  • WpPart
    Parts 24
U all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya kubiyoni cikin labarin. Kagyagen labarine banyishi da wani kowata ba nayi shine dan ilmantarwa,fadakarwa game da nishadantarwa. Wanan book din nadauke da tausayi,rashin adalci and also zalinci.seda kakaranta. This is my first novel pls I need ur comments, vote and also share
ABU MALEEK by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 5,687
  • WpVote
    Votes 158
  • WpPart
    Parts 12
paid
NOORUL✔️ by Serlmerh-md
Serlmerh-md
  • WpView
    Reads 51,722
  • WpVote
    Votes 3,485
  • WpPart
    Parts 94
Sakayyar Allah
 Rayuwar Ameena💔 by meeynatee
meeynatee
  • WpView
    Reads 8,200
  • WpVote
    Votes 628
  • WpPart
    Parts 28
Rayuwar Ameena takarda ce wacce take dauke da abun al'ajabi, soyayya, tausayi, ilimantarwa, shakuwa da Kuma hakuri.💛💛💛 Ameena Othman ta kasance yarinya ce Mai hakuri da tausayi, Mai son addinin ta fiye da komai. indai akwai wadda Ameena take girmamawa fiye da parents din ta toh malamin makaranta ne, tana bawa teacher respect fiye da zato. Bashir sarki Othman ya kasance malami agun Ameena amma saidai me? Zuciyar sa takamu da son dalibar sa wadda shikuma ya ayyana wa kansa he would not engage in any relationship with his students. waye Bashir sarki Othman? Malami ne Mai son addini, Mai dogaro da na kanshi. shin Bashir zai iya rike alkawarin da yawa kansa kuwa? Ameena kuwa mecece kaddararta? Ku biyo ni don jin ya zata kaya stakanin Ameena da Bashir 😊😊😊 karku sake abaku labari😉😉😉 #Ambash💕💕
Rayuwar khadija by jikarbello
jikarbello
  • WpView
    Reads 895
  • WpVote
    Votes 76
  • WpPart
    Parts 8
khadija marainiyace ta taso cikin kuncin rayuwa a hannun matar mahaifinta mai suna Adama Wanda tasha wahala sosai amma daga baya ta samu ingantacciyar rayuwar da bata samu ba abaya.
HAKKI NE by ZahraSurbajo0
ZahraSurbajo0
  • WpView
    Reads 1,042
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 1
soyayya,azabtarwa,juriya hakuri,gamida darasi me zafi aciki ku shiga ku karantazekya