UmmulkhairMuhammad
*"MIJIN MACE ƊAYA, ban bukatar komai a wurinka sai abu ɗaya, Allah ya sani ban son kishiya. Ka yi mini alƙawarin bayana ba za ka ƙara aure ba."*
*Ya ce; "Haba tawa, ai ke kaɗai ce tauraruwa a sararin samaniyar zuciyata."*
*"Ƙarya kike mijinki ba MIJIN MACE ƊAYA ba ne."*
*Safinat 'ya ce da ta girma a hannun Ummulkair ta wayi gari tana son mijinta wanda wa yake yayaa gare ta. Shin za ta cimma burinta?*
*Ummulkair mace ce mai baƙin ƙishi shin za ta yarda 'yar da ta raina ta zama kishiyarta?*
*Mus'ab MIJIN MACE ƊAYA. Shin zai iya zama mijin mata biyu?*