Select All
  • MIJIN MACE ƊAYA
    107 5 2

    *"MIJIN MACE ƊAYA, ban bukatar komai a wurinka sai abu ɗaya, Allah ya sani ban son kishiya. Ka yi mini alƙawarin bayana ba za ka ƙara aure ba."* *Ya ce; "Haba tawa, ai ke kaɗai ce tauraruwa a sararin samaniyar zuciyata."* *"Ƙarya kike mijinki ba MIJIN MACE ƊAYA ba ne."* *Safinat 'ya ce da ta girma a hannun Umm...