HAERMEEBRAERH9900's Reading List
9 stories
ƳAR RAWA by HAERMEEBRAERH9900
HAERMEEBRAERH9900
  • WpView
    Reads 1,308
  • WpVote
    Votes 45
  • WpPart
    Parts 45
Hassada ita ce tushen da ke gina zazzafar ƙiyayya a zuƙatan y'an'uwa na jini,har ta yi dalilin da za su dinga neman tozarta junan su,wani lokacin ma har ta kai su ga kashe juna......
MAHWISH by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 2,397
  • WpVote
    Votes 208
  • WpPart
    Parts 38
.....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......
A GARIN MU by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 596
  • WpVote
    Votes 102
  • WpPart
    Parts 14
.......Sultana jin ta take ita da watan dake sama basu da bam-bamci,domin kuwa wata na kewaye da taurari, amma still ya na jin shi shi kadai, ita ma ta na tare da Daddyn ta da Sultan,amma jin ta take kamar duk duniyar ita ɗaya ce, saboda mamallakin zuciyar ta ya mata nisa........
ALBASA BATAI HALIN..... by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 25,538
  • WpVote
    Votes 2,582
  • WpPart
    Parts 56
I love you so much my Zeenat, and I promise to love you till the end of our time, I will never ever leave you, you are mine, and I am yours, Zeenat Allah ya albarkace ki, ya albarkaci rayuwar ki, da ta iyayen ki, da ta zuri'ar ki baki daya, Zeenat kin shayar da Ni zumar da ban taba shan irin ta ba, ina fatan kema Allah ya faranta maki"
TAUBASHI (COUSIN) by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 26,620
  • WpVote
    Votes 2,929
  • WpPart
    Parts 66
Shin kowanne cousin ne irin Yah Noor da Yah Mahboob? A cikin Cousins din ki/ka mata ku na da kamar Aaseeyah kuwa? Ko kuma kamar Umaimah gare ku? Mahaifan ku maza halin Abee gare su? Ko kuwa ku na da mahaifiya mai halayya irin ta Ummee? Allah sarki wanda ke da uwa kamar Mammee ya huta a rayuwa....
MIJIN YA TA KO MIJINA by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 34,697
  • WpVote
    Votes 1,645
  • WpPart
    Parts 26
Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.
ALMAJIRI NA by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 132,158
  • WpVote
    Votes 8,271
  • WpPart
    Parts 57
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
KALAN DANGI by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 36,574
  • WpVote
    Votes 2,963
  • WpPart
    Parts 33
YAN MATA NE BIYU, DAYA MUTUNIYAR KIRKI MAI QAUNAR 'YAN UWAN TA DA KOWA, DAYAR KUWA MAI KYAMA DA QIN DANGIN TA, A WAJEN KALAN DANGIN ZATAI GAMO DA IRFAAN MALEEK WANDA YAKE SHI DIN ALJANI JE.
KUN MAKARO by Haermeebraerh
Haermeebraerh
  • WpView
    Reads 28,817
  • WpVote
    Votes 1,505
  • WpPart
    Parts 29
LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.