Select All
  • ME GARI FATIMA.
    525 50 20

    Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Idan tayi sarautar zata fuskance kalubale? Wane kalan kaluba...

  • MAHWISH
    2K 208 38

    .....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......

  • A GARIN MU
    549 100 14

    .......Sultana jin ta take ita da watan dake sama basu da bam-bamci,domin kuwa wata na kewaye da taurari, amma still ya na jin shi shi kadai, ita ma ta na tare da Daddyn ta da Sultan,amma jin ta take kamar duk duniyar ita ɗaya ce, saboda mamallakin zuciyar ta ya mata nisa........

  • ALBASA BATAI HALIN.....
    24.9K 2.5K 56

    I love you so much my Zeenat, and I promise to love you till the end of our time, I will never ever leave you, you are mine, and I am yours, Zeenat Allah ya albarkace ki, ya albarkaci rayuwar ki, da ta iyayen ki, da ta zuri'ar ki baki daya, Zeenat kin shayar da Ni zumar da ban taba shan irin ta ba, ina fatan kema Alla...

    Mature
  • TAUBASHI (COUSIN)
    24.1K 2.9K 66

    Shin kowanne cousin ne irin Yah Noor da Yah Mahboob? A cikin Cousins din ki/ka mata ku na da kamar Aaseeyah kuwa? Ko kuma kamar Umaimah gare ku? Mahaifan ku maza halin Abee gare su? Ko kuwa ku na da mahaifiya mai halayya irin ta Ummee? Allah sarki wanda ke da uwa kamar Mammee ya huta a rayuwa....

  • MIJIN YA TA KO MIJINA
    33.2K 1.6K 26

    Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.

  • ALMAJIRI NA
    126K 8.2K 57

    Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......

    Completed   Mature
  • KALAN DANGI
    35.9K 2.9K 33

    YAN MATA NE BIYU, DAYA MUTUNIYAR KIRKI MAI QAUNAR 'YAN UWAN TA DA KOWA, DAYAR KUWA MAI KYAMA DA QIN DANGIN TA, A WAJEN KALAN DANGIN ZATAI GAMO DA IRFAAN MALEEK WANDA YAKE SHI DIN ALJANI JE.

    Completed   Mature
  • KUN MAKARO
    27.9K 1.4K 29

    LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.

    Completed