Beebahty novels❤️🥰💫✨
129 cerita
BAFULATANA  oleh zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Membaca 27,110
  • WpVote
    Vote 677
  • WpPart
    Bab 17
Ta kasance bagidajiya wacce babu cikakken ilimin addini a tareda ita, rayuwarta a ƙudundune take da wani al'amari mai girma wanda ya zarta yawan shekarunta, ba tasan daɗin soyayyah ba balle jinƙan da ubangiji ya sanya a tsakanin al'uma. Baffanta shi kaɗaine duniyarta wanda inuwarsa a gareta ta cike mata gurbin mahaifiyarta. Ana tsaka da haka ƙaddara ta raba tsakaninta da Baffah sannan ta turata guri mai nisa in da bata taɓa mafarkin zuwa ba. Walagigin da rayuwa tayi da ita ya sa ta afka a cikin soyayyar mutum biyu! Muzaffar Abdulwahab Abdallah ko Edris Muhammad Jalingo?
A DAREN AURENA(SABON SALO) oleh MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Membaca 3,408
  • WpVote
    Vote 107
  • WpPart
    Bab 21
Based on True life event
A DAREN AURENA  oleh MissDmk
MissDmk
  • WpView
    Membaca 11,543
  • WpVote
    Vote 283
  • WpPart
    Bab 11
Labarine da yake tafe da LOVE, COMEDY AND TRAGIC(Romantic Suspense)
DA'IMAN ABADAN (ZAZZAFAR KAUNA) oleh JameelarhSadiq
JameelarhSadiq
  • WpView
    Membaca 18,686
  • WpVote
    Vote 481
  • WpPart
    Bab 25
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.
FITATTU BIYAR YARIMA FAYAD🥰 oleh zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Membaca 8,084
  • WpVote
    Vote 140
  • WpPart
    Bab 15
Yarima fayad
BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?) oleh zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Membaca 5,673
  • WpVote
    Vote 193
  • WpPart
    Bab 16
BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta?
FITTO NA FITTO (Akan soyayya ta) oleh rahamanalele
rahamanalele
  • WpView
    Membaca 276
  • WpVote
    Vote 21
  • WpPart
    Bab 9
labarin saurayin daya auri Mata uku Aminan juna, d'aya wacce yake muradin aura, daya wacce take kanwa agareshi, daya wacce ta nuna so da k'auna a gareshi.
Hira da matattu  oleh jamilaumartanko
jamilaumartanko
  • WpView
    Membaca 6,175
  • WpVote
    Vote 317
  • WpPart
    Bab 13
A true life story by Jamila Umar Tanko
ƘALUBALEN RAYUWA  oleh Feedohm
Feedohm
  • WpView
    Membaca 1,197
  • WpVote
    Vote 31
  • WpPart
    Bab 2
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴar rawata! Na gwammace Yaya Ali na dj ina mashi rawa mu samu abinda zamu ci, rawa na ci da ni, tana shayar da ni, sannan ta na suturtar da ni, wannan abun da kike kira rashin kunya shi na ke buƙata, wannan abun da ya kasa tsayar da ke gare mu, wannan abun da kika zaɓa fiye da ƴaƴan ki......
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) oleh BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Membaca 18,906
  • WpVote
    Vote 361
  • WpPart
    Bab 13
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...