Select All
  • DA BANSAN ASALINTA BA
    448 12 1

    labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Allah ya bashi kyakkyawar yariya son kowa kin wanda ya rasa, cikin hukuncin ubangiji Allah ya hadata da wani hadaddan gaye a barrack dinsu dake Abuja sai...