Ayshatulummu's Reading List
10 stories
RUFAFFEN DUMA by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 980
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 23
RUFAFFAN DUMA. A cikin duhun dare, a tsohuwar tashar jirgin ƙasa da aka bari shekaru da dama, ana jin wani kuka da ba a san asalinsa ba. Mutane sun ɗauka aljani ne, amma akwai wasu da suka fi sanin cewa ba komai bane illa saƙon gargadi daga waɗanda ke da abin da za su ɓoye. Lokacin da binciken ya shiga hannun mai gaskiya, sai asirin da ya fi ƙarfin mutum ɗaya ya fara bayyana. Gaskiya ta fara tsayawa gaba da ƙarfin iko, amma cikin duhu mai cike da barazana, ba a san wane ne zai rayu ko kuma wane ne zai ɓace ba kafin haske ya bayyana. Wannan labari na ɗauke da sirri, siyasa, da jarida, inda kowane kalma, kowane kuka, da kowace alama za su iya zama makami ko kuma tarko.
Ungozoma  by MAMANAFRAH12
MAMANAFRAH12
  • WpView
    Reads 293
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 13
"Na shiga uku ni Ramma, in banda abin majinyaci na mai magani ne, yanzu a cikin daren nan anya kuwa zan iya zuwa bayi, in sauke nauyin cikin nan nawa, gashi kuma gudawa bata da haƙuri ko misƙala zarratan idan ta taho dole ne sai mutum ya tsiyayar da ita sannan zai samu salama... Kafin ta dire maganar da take yi a zuciyar ta Mai Gari ya zabura ya miƙe tsaye a can gefen tabarmar da ya kwanta ya hangi tashi tocilan ɗin dan haka bai yi ƙasa a gwiwa ba ya kai hannu ya ɗauka da sauri ya juya ba tare da ya bi ta kan Gwaggon ba ya nufi hanyar fita daga ɗakin dan shi a yadda yanzun nan gudawar ta matso shi ba ya jin ko minti biyu zai iya jurewa ba tare da ya yi kashi ba dan haka ya ɗaura aniyar ficewa ya riga matarsa shiga bayi sabo da ya san kaf gidan dai bayi ɗaya ne kuma ya san matsawar Gwaggo ta riga shi shiga bayin nan sai ta Allah dan ya san zai iya sakin kashin na a wando kuma abon kunya ne a ce shi Mai Garin GUMURZU ya yi kashi a wandonsa.
SAKAR GIZO  by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 1,105
  • WpVote
    Votes 21
  • WpPart
    Parts 12
A heart touching love story
GABA KURAA  by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 2,296
  • WpVote
    Votes 72
  • WpPart
    Parts 10
A heart touching story of a mother and her daughters
MAGANIN MATA by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 113,043
  • WpVote
    Votes 5,426
  • WpPart
    Parts 55
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne zaku ga kwarewar su, sun cikin hakan ne aka masu shigo shigo ba zurfi. Koh yaya zata kasance idan suka ankara a kurarren lokaci ?, ku biyo ni dan jin yanda zata kaya a tsakanin su.
MEKE FARUWA by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 89,943
  • WpVote
    Votes 3,694
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.
BAƘAR INUWA....!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 14,549
  • WpVote
    Votes 252
  • WpPart
    Parts 12
Labari mai cike da sabon salo. Cakwakiyar siyasa. Soyayya mai sanyi da tsuma zuciya. Kai idan zanta jerowa sai na baku page guda anan. Ku kasance da BAƘAR INUWA.. domin jin su wanene baƙar inuwar?, miyazo da shi? Wane salone nashi shi kuma?. Kar dai ku bari a baku labari, dan yazo da abubuwa masu yawan gaske ta kowanne fanni da mai karatune kawai zai tantance. BAƘAR INUWA... yazone a cikin littatafan ZAFAFA BIYAR ɗin nan naku masu nishaɗantar daku da faɗakar daku. Sauran books namu suma sunzo da sabon salo na musamman masu tsinka kunnen mai karatu. Masoya ku antayo kawai, san kuwa ance gani ya kori ji😋😋😉.
NI KISHIYAR UWATA CE! by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 58,866
  • WpVote
    Votes 536
  • WpPart
    Parts 11
labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram
SANADIN BIKIN SALLAH!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 15,557
  • WpVote
    Votes 1,054
  • WpPart
    Parts 7
Yanda ƴammata ke mancewa da kansu da martabarsu a yayin bikin sallah, burinsu su haska kawai wajen samari, ko ina suka zagaya a yabasu su da kwalliyarsu, ajiye al'ada da addini dan kawai ace kaine wane, bin kowacce hanya wajen neman kayan bikin sallah. matan aure masu burin gasa da wance tayi kaza a gidanta, nima dolene sai nayi koda ban kaiba, mun manta ko yatsun hannunmu ba ɗaya bane ba, baki da gashin wance kice sai kinyi kitson wance🤦🏻.
BONGEL(COMPLETED) by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 120,646
  • WpVote
    Votes 7,969
  • WpPart
    Parts 81
BONGEL