SAKHNA03
- Reads 6,187
- Votes 517
- Parts 43
Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!!
Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki,
Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa?
Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta?
Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya?
Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!!
Labari ne daya kunshi al'amara🌌🌌 hasashe🤔🤔,tausayi ☹️☹️ban haushi 😠😠harma da karfin mulki🤴👸,dama sauransu 😊😊.
Duk zaku samu a cikin wannan littafin na 💎💎WATA RAYUWA💎💎.Tare da ni ♥️❤️Sadi sakhna ♥️❤️(the legendary novelist)🌄🌄🖌️🖌️💃💃💃💃
Sai kun zoooooo 💃💃💃💃😊😊😊😊🖌️🖌️🖌️📝📝.