Khaeejarth's Reading List
3 قصص
✨JINI ƊAYA ✨ بقلم AishaMaaruf1
AishaMaaruf1
  • WpView
    مقروء 38
  • WpVote
    صوت 0
  • WpPart
    فصول 9
Cikin ɓacin rai Aabid ya ɗago kan shi a karo na farko ya ce"da mai kuɗi da talaka duk Allah ne yayi su, kuma a dare ɗaya mai kuɗi zai iya rasa dukiyar shi haka zalika talaka zai iya zama mai kuɗi, ki yi haƙuri idan kalamaina sun ɓata miki rai ", ya ƙarasa maganar shi tare da miƙewa ya fice daga parlorn, saurin miƙewa Bibi ta yi ta bi bayan shi tana kiran sunan shi, Uffan Ummi ba ta ce ba ta miƙe ta nufi ɗakinta, sam ba ta san auren nan amman kuma babu yadda ta iya, haka kawai take jin wani feeling na daban a cikin zuciyarta, most expecially idan ta kalli yaron............... Wani murmushin mugunta Mummy ta yi ta gyara zamanta, kallan ta Halima ta yi ta ce"mai yasa zaki faɗi haka Mummy?, i think this is what you want?", miƙewa Mummy ta yi ta jefa cingum a bakinta tana tauna shi a hankali fuskarta ɗauke da murmushi idanta a kan Halima ta ce"komai na duniya da dabara ake yin shi, sabida haka ki zuba ido ki sha kallo", ta ƙarasa maganarta tare da juyawa ta bar parlorn, bin ta da kallo Halima tayi har ta ɓacewa ganinta....................... Tura ƙofar ɗakin ta yi babu ko sallama ta shiga, daga nan baƙin ƙofa ta tsaya ta tokare hannunta da ƙofar tana wani makirin murmushi ta ce"ya kika ga wasan?", share hawayen da ke kan fuskarta Ammi ta yi amman kuma wasu na bin wasu, cikin ƙarfin hali da dakiyar zuciya ta ce................................... masu karatu mu haɗu da ku a cikin sabon littafina mai suna "JINI ƊAYA", kar ku bari a baku labari, wanda ya karanta ne kawai zai iya bada labarin shi, is going to be super interesting in sha Allah...................... 29/05/26 Friday. Posted on Arewapen 02/08/26 Sunday.
TAURARI BIYU بقلم Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    مقروء 64
  • WpVote
    صوت 2
  • WpPart
    فصول 3
two stars
SAUYIN RAYUWA بقلم SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    مقروء 15,280
  • WpVote
    صوت 505
  • WpPart
    فصول 35
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA