ABIN DA YA BAKA TSORO 🦋
_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr...