Labari mai cike da bahaguwar cakwakiya, ɗimuwa, ruɗani tare da bam mamaki. tsantsar mulki da ƙarfin ikon masu mulki. tsaftatacciyar soyayya mai cike da nagarta da dattako.
Wannann littafin ya qunshi abubuwa da yawa yaudara.cin amana mugunta zalinci son kai son abun duniya zazzafar soyayya da sauransu Abunde sai wanda yakaranta ne kawai zefi fahimta