MamaZee's reading list
6 stories
CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe) by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 17,232
  • WpVote
    Votes 955
  • WpPart
    Parts 39
#"When friends become foes, it's a bitter pill to swallow. from friends to foea bitter twist of fate".. #Once allies, now distant shadows in the rearview." #Friendship's demise, a tale of shifting tides."
Ko da so by AeshaKabir
AeshaKabir
  • WpView
    Reads 3,645
  • WpVote
    Votes 238
  • WpPart
    Parts 52
Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai dai me? Rayuwar aure cike take da kalubalen yau da gobe wanda sukan zama jiki. A tasu kaddarar, jarrabawar aure ce ta raba su wadda Ko Da So ba zasu iya zama tare ba... AeshaKabir FadimaFayau
NI MA MATARSA CE  by habibaimam1986
habibaimam1986
  • WpView
    Reads 5,944
  • WpVote
    Votes 303
  • WpPart
    Parts 44
labari me cike da darasi, kudi ba Shi ba ne komai Wanda Kuma kake ganin Bai isa ba sai kaga ya isa, labarin yarinyar da ta taso cikin kwazzabar mutane a dalilin bata da UBA shin yaya rayuwarta takasance, Ku kasance da alkalamin YAR GIDAN IMAM.
MUNAFUKIN MIJI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 77,851
  • WpVote
    Votes 3,792
  • WpPart
    Parts 53
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 111,446
  • WpVote
    Votes 8,401
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
LOVE SEX by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 267,626
  • WpVote
    Votes 1,334
  • WpPart
    Parts 25
shiga cikin littafin domin jin abinda labarin ya kunsa..