Rufaida-Omar's Reading List
6 stories
ABADAN by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 158,583
  • WpVote
    Votes 6,906
  • WpPart
    Parts 23
is all about destiny again
KALLON KITSE by LadyAyshert
LadyAyshert
  • WpView
    Reads 168,499
  • WpVote
    Votes 9,452
  • WpPart
    Parts 55
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
KAUTHAR!!  by jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Reads 8,382
  • WpVote
    Votes 269
  • WpPart
    Parts 6
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa tayi, ta fara ja da baya a rikice, idanunta sun fito waje kuru-kuru, dankwalin dake hannunta ta sanya tana kare fuskarta kamar shi zai kwaceta daga hannunshi. Sai daya danganata da bango, ta jita ta lafe a jiki kamar zata shige ciki., Ya duka yana kallon tsakiyar idanunta da wani irin murmushi na gefen baki kwance akan fuskarshi, taji wasu abubuwa masu kama da jan wutar lantarki na yawo a sassan jikinta.... Murmushi ya sake saki, "kina ta babatu da daga murya akan Anty Ummynki Kauthar, sai dai, me yasa dana kalleki nake ji a jikina kamar ba ita kike tayawa kishi ba? Me yasa nake ji kamar.... kishina ne yake cinki? Me yasa nake hango tsabar kishina kwance a cikin idanunki, iye Kauthar? Me yasa??!!!". Ganin yadda take faman zare idanu kamar kazar da aka lakume za a yanka, yasa ya ja da baya, wannan murmushi nashi dake matukar bata mata rai yana kara fadada akan fuskarshi, sai ya juya ya fita daga dakin. Ta sani, kamar yadda ya sani, bashi da sauran ta cewa, don kuwa ya riga ya gama daureta kam da jijiyoyin jikinta! Ta silale a jikin bangon, zuciya na bugu kamar zata fasa kirjinta, ta samu kanta da maimaita tambayarshi a gareta, 'Me yasa? Kuma me yake nufi?!'. ***************** ***Zaku iya samun cikakken labarin a HIKAYA BAKANDAMIYA yanzu***
TA FITA ZAKKA..! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 33,215
  • WpVote
    Votes 2,192
  • WpPart
    Parts 30
_*AMINA Yanzu abunda kika Zabama rayuwarki kenan..?So kike kamar yadda kika saka ma ABA dinku Hawan jini nima ki sakamin ko..?Gidan Uban wa kika je bayan an tashi makaranta..?Duka Sauran yan"uwanki sun gaji da nemanki sun dawo..Saboda ke kin FITA ZAKKA agidan nan sai abunda kika dama kike yi ko Amina..?Bin Maza kika fara..?Nace bin Maza kika fara..?Wlh ina Tsausayinki Ranar da Bakinciki zai kai Alhaji kasa Nima kin Sakani kuka ba sau daya ba sau Biyu ba, Amina ki kashemu ki Huta nace ki kashe mu ki huta..*!_
A DALILIN KISHIYA  by sakee19
sakee19
  • WpView
    Reads 64,467
  • WpVote
    Votes 5,899
  • WpPart
    Parts 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
RABON AYI by FareedaAbdallah
FareedaAbdallah
  • WpView
    Reads 7,542
  • WpVote
    Votes 929
  • WpPart
    Parts 33
Labarin ibtila'in da yai ta afkawa Fareeda matar Mukhtar a dalilin satar fita