teemahkt22's Reading List
34 stories
SAHLA a Paris (Hausa novel) by BestHausaNovels_
BestHausaNovels_
  • WpView
    Reads 9,926
  • WpVote
    Votes 238
  • WpPart
    Parts 16
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi. Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari... ©Azizathamza2022
H U R I Y Y A by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 18,604
  • WpVote
    Votes 657
  • WpPart
    Parts 16
Wata rayuwa ce zan taɓa ta Hausawa, wani ɓangare na ƙabulan da yara suke fuskanta a gidan iyayensu, tun farko tashi har girma, wani abu ne da nake ta hangowa kuma na daɗe da ƙishin son rubutawa. ••• ••• H U R I Y Y A -Labari ne mai ban tausayi da taɓa zuciya. Story of the Year 2023... Be kind to every human being, because you don't know the whole story and matter what you are facing never give up. You don't know what the future holds...
AƘIDA TA by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 37,163
  • WpVote
    Votes 1,573
  • WpPart
    Parts 31
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
RAYUWAR CIKIN AURE by UmmuDahirah
UmmuDahirah
  • WpView
    Reads 9,760
  • WpVote
    Votes 529
  • WpPart
    Parts 40
TSOKACI Wannan littafin tsokaci ne a kan rayuwar ma'aurata, abubuwan dake faruwa yanzu a gidajen Auren mu, da kuma matsalolin dake cikin auren. Duk wanda yaga labarin nan yayi iri ɗaya da rayuwar sa to yayi haƙuri domin ban yi don cin zarafin sa ba, nayi ne domin gyara, domin rubutu da gyara shi ne buri na, Faɗakarwa ita ce tsari na, Ilimantarwa kuwa muradi na ne. Isar da saƙon amfana ga al'umma shi ne tunani na. Alƙalami na a kullum yana bin hanyar da zai riƙa gyara ne.
NOOR ALBI by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 7,491
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
Rabo sai Mai shi..Bata taba saka ran shigowarsa ko zama jigo a rayuwarta ba sbd kallon datake Masa amatsayin uba Kuma mariqinta.,soyayyace tashiga tsakaninsu batareda sun ankaraba bayan dukkaninsu sun haramtawa kansu hakan,Shin ta yaya zata kalla mijin yayarta Yar uwarta amatsayin nata mijin??
Masarautar Qamar by khadijaaaaaaaaaaaa1
khadijaaaaaaaaaaaa1
  • WpView
    Reads 303
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 1
Masarautar Qamar a story about a mysterious palace Babu abinda bai faruwa a masarautar Qamar komai a cikin masarautar yanada hadari Hurriya yarinyar data kasance Mai soya awara ta kasance mai neman na kanta kuma atsaye take ga komai na rayuwarta but her destiny get swayed in just a blink of an eyes she suddenly ended up in the mysterious palace as a maid/slave ba yadda ta iya because destiny has a funny ways of twisting life Kamar yadda bata taba kawo ma ranta cewar zata iya zama a karkashin ikon wani ba sai gata karkashin ikon mutane dayawa a cikin masarautar Qamar Nobody's knows her identity expect for herself shin ya zatayi alokacin da asalinta yake barazanar fitowa wanda ba abinda bazata iya ba domin rufe sirrin Ku biyoni domin jin labarin masarautar Qamar Labarin tafe yake da salo na daban Follow,like and share sai comment
HAJIYA GWALE...  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 372,018
  • WpVote
    Votes 1,558
  • WpPart
    Parts 23
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
SANADIN MATAR UBA by ALIYUHISHAQ
ALIYUHISHAQ
  • WpView
    Reads 44,527
  • WpVote
    Votes 481
  • WpPart
    Parts 40
Lbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa
ƳAN HARKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 193,269
  • WpVote
    Votes 1,719
  • WpPart
    Parts 36
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni na gaji bana jin daɗi wayyo rayuwa bazan taɓa yafewa duk ...."
Matar Bature by 00Ruky
00Ruky
  • WpView
    Reads 13,983
  • WpVote
    Votes 510
  • WpPart
    Parts 30
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin jikinshi wara- wara ba irin na baba ado mai gadi ba"!. Kallonta yatsaya yi aranshi mamakin yarinyar yake ganin tana abu kamar na yara. tajawo sili daya na gashin dake kwance a fuskarsa wanda zamu kirasa da saje "Ashhh! yafada. bashiri ya tureta.