Hausa novel
186 stories
KALLON KITSE.  by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 32,149
  • WpVote
    Votes 1,903
  • WpPart
    Parts 18
Story ne akan Feedoh da Malamin ta wanda aganin ta tunda yana koyarwa a Islamiyya bayada wani class ba shida kud'i...saboda shid'in Malamin islamiyya ne. uwa uba daya kasance mai d'aukan karatun FIQH wanda dashi mutum zaisan kansa sai suke d'aukan sa wai dan iska..kwatsam soyayya ta k'ullu tsakanin Malamin da Feedoh shiyasan itace amma ita batasan shi bane....ya take ne.
HUSNIYYA KO HUSNAH by Ummy_Saudah
Ummy_Saudah
  • WpView
    Reads 45,005
  • WpVote
    Votes 1,999
  • WpPart
    Parts 70
am i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKOHUSNAH, it have been in my hrt nd mind for over a decade already,i have these spirit in writing all my life,buh never have i pursued dis,i never thought of showcasing these for years, ALLAH WAHEED cikin dare daya kawai se komai ya canza,nd am here already,pls am i welcomed here, ~ ~ BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM, Godiya irin wanda bai da iyaka ya tabbata ga ALLAH madaukakin sarki da ya bani damar fara novel dinnan,ALLAH kamar yadda ka bani damar farawa kasa na qareshi lfy,Ya Rabbul Izzati, ~all parts of this novel are partially fiction which makes it slightly real,its mainly inspired by true life events,buh pls ba'ayishi dan cin zarafin wani ko wata ba incase ko yayi daidai da rayuwar wani ko wata,its a total coincidence, NO MALICE ~ban yarda wani ko wata su juya min lbr ta ko wani siga ba tareda izini ba,hope za'a kiyaye, ~fatana novel din ya ilimintar kuma ya nishadantar da readers coz i see them as my source of strenght throughout d journey , ~Aisha Adam,Aisha Ashir,Khadijah Rabi'u,Fadila Muhd,Hauwa jibrin,Maryam Muhd,Firdausi Muhd hrt u all, u guys have a very special place in my hrt,i see u as my inspiration all d way.
TAKAICIN DA NAMIJI! by Khairat_
Khairat_
  • WpView
    Reads 131,630
  • WpVote
    Votes 5,965
  • WpPart
    Parts 72
the story is about a young gurl who struggles alot in her life she faces a lot of difficulties right from childhood,she had no knowladge of father's love or care nor her mother know's the happiness of being a housewife! i think you had like the story.
K'ANDE by NEIRNAHDISO
NEIRNAHDISO
  • WpView
    Reads 82,685
  • WpVote
    Votes 2,666
  • WpPart
    Parts 44
k'ande Yarinya ce karama fitinanniya Kuma matsokaniya, bata shakkar kowa akauye, kullum burrin ta taje birni tayi karatu! zuwanta birni ya chanja ta? karatun datakeso ta soma? Amma Kuma kalubale da matsalar rayuwa Sai tunkarota suke! mahaukacin da taki so abaya yanzu kibiyar sonsa ta harbeta! Anya haruna zai sota... hamza yafada son yar kauye Anya zataso s? uncle isyaku Shima Yana kokarin gina soyayyarta! TO WAZATA SO? YA RAYUWAR TA ZATA KASANCE. .... KU BIYONI..
 JUYAYI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 34,321
  • WpVote
    Votes 2,920
  • WpPart
    Parts 36
her life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life
KADDARAR MACE by nimcyl
nimcyl
  • WpView
    Reads 20,135
  • WpVote
    Votes 741
  • WpPart
    Parts 45
Jannat da maimuna kawayene tun suna yara anwar shine dan uwan Jannat kuma saurayinta haka maimuna tashiga wajan malamai dan raba tsakaninsu
Auren Haďi (COMPLETE) by imaan_am
imaan_am
  • WpView
    Reads 64,235
  • WpVote
    Votes 2,400
  • WpPart
    Parts 22
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya
SHURAKH  by Basira_Nadabo
Basira_Nadabo
  • WpView
    Reads 31,150
  • WpVote
    Votes 1,247
  • WpPart
    Parts 40
Shurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Karku manta da sunan littafin SHURAKH
MAFARKI NA by fkahmad
fkahmad
  • WpView
    Reads 2,685
  • WpVote
    Votes 134
  • WpPart
    Parts 11
Hafsat is a girl with full of passion of being Musaddiqa, after catching herself in the midst of several people in Musabaqa she began to lose hope but when she got a couch and as whom she'll compete with in the last finale stage the story begins to change.
MEKE FARUWA by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 92,619
  • WpVote
    Votes 3,697
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.