MaryamMuhammad460's Reading List
13 stories
Bakuwar Fuska by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 41,652
  • WpVote
    Votes 3,871
  • WpPart
    Parts 50
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.
BAKAR WASIKA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 25,337
  • WpVote
    Votes 1,094
  • WpPart
    Parts 11
BAƘAR WASIƘA... Mai farin rubutu Ban ce tafiyar mai sauki ba ce. Ban muku alkawarin zallar soyayya ba. Ban ce babu farincikin ba. Kunci, bakinciki da damuwa, sune abubuwan da suka taru suka tare farincikin AMINATU, kalubalen rayuwa bayan wata rayuwar, tabbas akwai kuka akwai damuwa da bakinciki. Labarin Talba, Rafi'a, Laila, Madina, Ramlee, Faruk, Amal da kuma Aminatu. Labarin BAKAR WASIKA, labari ne da zai tabo wani bangare na rayuwar mace, kuma wani bangare na rayuwar al'ummarta da iyayenta... Ina fatar zaku karbe shi kamar sauran, duk na san ba lallai ne yai muku dadi ba domin ba soyayya ce zalla ba, kalubalen rayuwa ne da fadi tashin yar gudun hijira! A ina zata kwana? Wa zai bata masauki? Taya za a fahimce ta har a nade mata damuwarta? Wa zata kaiwa kukanta iyeyenta ko al'ummarta? Ta ina mafarkinta ke tabbatuwa? Ashe bayan wuya akwai wata wuyar, bayan dadi ma akwai wata wuyar, bayan wuya kuma akwai dadi. Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA... JUANURY 2022
GURBIN SO by Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    Reads 2,456
  • WpVote
    Votes 290
  • WpPart
    Parts 5
Ka da sunan ya sa ku yi tsammanin zallar soyayya za ku samu a ciki. Ka da sunan ya ba ku wani tabbaci na ba zai taba zuciyoyinmu ni da ku ba. Sunan wani jigo ne, na yadda kaddara ta hau kan rayuwar malabartan, ta yi shimfidarta ta kwanta ba tare da sanin ranar da za ta kama gabanta ba. Labarin zai dora zuciyoyinmu a wani tsauni mai mugun tsawo. Wanda za mu hau tare da ni da ku da malabartan mu fado, mu ji mu na son mu kara komawa, dan ganin yadda labarin zai warware kanshi. GURBIN SO... a fiction based on a true life event. Lubbatu Maitafsir.
SO MAKAMIN CUTA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 332,845
  • WpVote
    Votes 21,612
  • WpPart
    Parts 92
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
ZABI NA | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 78,826
  • WpVote
    Votes 10,378
  • WpPart
    Parts 46
KWADAYI mabudin wahala, QARYA fure take bata 'ya'ya, DA-NA-SANI qeya ce sannan DAN HAKKIN da ka raina shi yake tsone maka ido!!
MAKAUNIYAR ƘADDARA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 12,804
  • WpVote
    Votes 298
  • WpPart
    Parts 9
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 280,294
  • WpVote
    Votes 21,577
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************
ZAMANINMU!!! (Hattara yanmata) (Complete) by autararewa20
autararewa20
  • WpView
    Reads 1,297
  • WpVote
    Votes 101
  • WpPart
    Parts 26
Kowacce rayuwa na cike da kalubale,musamman rayuwa da kawaye,ta amince da su,ta basu amanar kanta,Amma su burunsu suga bayanta. Amintar dake tsakaninsu yasa ta mallaka masu sirrinta,sai dai kashhhhhhh ta makaro. A kokarinsu na ganin su janyo ta zuwa ga wata dabi'a marar kyau,A daidai lokacin kuma Allah ya kawo zazzafar soyayya tsakaninta da yayanta.
Ruupah by khadeejahabdou
khadeejahabdou
  • WpView
    Reads 3,598
  • WpVote
    Votes 181
  • WpPart
    Parts 15
A story about a girl living with her Grandmother,just go through in and read
LABARINA by UMMU_DILSHAD
UMMU_DILSHAD
  • WpView
    Reads 9,891
  • WpVote
    Votes 421
  • WpPart
    Parts 29
*LABARINA* kagaggen labarine gameda wata baiwar Allah, mesuna Khaleesat, wacce ta bace tuntana da shakara 3 ba'agantaba sebayan shekaru 17 bayan tayi aure, kubiyoni kusha labari.