RUWAN SAMA........
Hmmm A very heart touching story.... just add it to your library and thanks me latter🥰🥰
Hmmm A very heart touching story.... just add it to your library and thanks me latter🥰🥰
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni...
labari ne akan wani saurayin Soja akwai (tausayi soyayya cakwakiya hassada munafurci kar dai na ciku) kudai ku bibiye labarin
Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun. A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data di...