Fantastic books
18 stories
AUREN SIRRI by asmaulilly
asmaulilly
  • WpView
    Reads 14,111
  • WpVote
    Votes 643
  • WpPart
    Parts 35
Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.
BAKAR FURA by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 8,978
  • WpVote
    Votes 554
  • WpPart
    Parts 17
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.
DEEN MARSHALL by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 15,401
  • WpVote
    Votes 338
  • WpPart
    Parts 6
Jalaluddeen Marshall & Najma abdallah
Zuciya Da Gwanin Ta by ayeshay_bee
ayeshay_bee
  • WpView
    Reads 19,370
  • WpVote
    Votes 656
  • WpPart
    Parts 21
Burin zuciya a ko yaushe shine ta samu gwanin ta. Ko da kuwa hakan zai zama illa a gare ta. To amma in hakan ne kadai ya rage zabi, ya abin kan kasancewa? Ku biyo ni... Ku fito kuji labari zazzafa Kan zuciya da gwanin ta Tsokar da babu irin ta mai son cikar burinta Mai karkata hankali zuwa gun ra'ayin Cikin tsuma da dimauta Ita in dai taga gwani nai To hankali ka tsaiwata
MASARAUTAR MU  by Zahrah193
Zahrah193
  • WpView
    Reads 2,819
  • WpVote
    Votes 184
  • WpPart
    Parts 27
MASARAUTAR MU.. MASARAUTAR MU* SHIN KUN TAƁA JIN MASARAUTA MAI CIKE DA RUƊANI? SHIN KUNA SON KU SAN AL'ADUN NA CIKIN MASARAUTA? KUNA SON SUWAYE SUKE GADON SARAUTA? KUNA SON KUNJI YADDA KO WANNE MUTUM NA CIKIN GIDAN SARAUTA YAKE ƘWAƊAYIN KUJERAR MULKI? Labarin *Masarautar mu* yana magana ne akan wani Masarauta wanda a shekarun baya yake cike da zalinci,daga baya kuma sai aka nada sabon sarki wanda yake cike da tausayawa talakawan sa,shi kuma sarkin d'an sa kwara d'aya ne kwal..........,shi kuma Yarima tun yana karami sarki ya fitar dashi zuwa 'kasar Turkish saboda farautar rayuwar shi da ake yi a cikin Masarautar,a inda yake zaune a can 'kasar kuma akwai Hibba wacce ta kasance babban 'ya a gun aminin sarki,babban burin mahaifiyar Hibba shine Yarima ya auri Hibba,ta yanda yaron Hibba zai kasance magajin Masarautar. A Masarautar kuma akwai Iya wanda ya kasance 'kanin babanshi,babban burin Iya shi ne yarinyarsa Sulaymi ita ma ta auri Yarima,dan d'an da ta Haifa shi ma ya zama magajin Masarautar,a 'bangaren Masarautar kuma suma duk mu'karraban sarkin babban burin su suma shi ne su kashe Yarima,domin su amshi sarautar Masarautar. Sai kuma ga Husnah,wacce ta dauke shi a matsayin yaya uwa d'aya uba d'aya,kwatsam kuma ba zato ba tsammani sai taji cewa shi ne mijinta,wad'an da ta d'auka a matsayin iyaye suka zama mari'kanta,wad'anda ta d'auka a matsayin yayyi wanda bata da kamar su,suka koma cousins d'in ta.
BONGEL(COMPLETED) by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 120,523
  • WpVote
    Votes 7,969
  • WpPart
    Parts 81
BONGEL
BEKHUDI ft. kuhu and kunal by r22331shreeya
r22331shreeya
  • WpView
    Reads 5,474
  • WpVote
    Votes 215
  • WpPart
    Parts 10
"A perfect marriage is not about two perfect people but between two imperfect people who understands when to overlook imperfection"- this is the relationship I wish to see between my kuhu and kunal from yrhpk and if that is your desire too .........let's embark this journey together with my imagination and your support:)
KALLABI..! A tsakanin Rawuna... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 47,190
  • WpVote
    Votes 9,909
  • WpPart
    Parts 78
The gap between Love and Hate is not the same as the gap between Death and Life ... But to be killed or to win is one thing ... you are nothing .. in terms of Drawing Fate .. To die or not to live must be shared on two things ... Love and Destiny ... do not blame the pen of destiny Karka kalubanci zanen ƙaddara!!!
FARHAT    by UmmeeYusuf1
UmmeeYusuf1
  • WpView
    Reads 9,051
  • WpVote
    Votes 279
  • WpPart
    Parts 4
its all about love and romance.
🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA)🤫 by UMMU_DILSHAD
UMMU_DILSHAD
  • WpView
    Reads 4,162
  • WpVote
    Votes 135
  • WpPart
    Parts 13
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURIKI.....SHIN A MUSULUMCI MA HAKAN HALAL NE KO HARAMUN?....... MENENE MA DALILIN CEWA ZATA AURESHI DIN, KUNA GANIN SHIMA ZAI AMINCE YA AURI MAMAR MATARSHI KUWA.......WANNAN HADIN KWAMA CHALAR TAYA ZA'A FARA?.........DUK AMSOSHIN SUNA NAN A CIKIN WANNAN BOOK ME SUNA "SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA). FANS DINA MASU KAUNATA NE KADAI ZASU KARANTA WANNAN BOOK DIN DAGA FARKO HAR KARSHE TA HANYAR BIYAN SUPPORTING FEE 200 NAIRA ONLY, DA ZARAR FREE PAGES SUN KARE KUNA IYA NEMANA TA WANNAN NUMBERS DIN DOMIN SANIN YADDA ZASU BIYA..... 08036542610 07013872581 KUNEMENI TA WATSAPP. SAINA JIKU.