SANGARTA COMPLETE
labarin soyayya da ban tausayi
labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin
labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi