mi library🥰💞
155 stories
SAKI RESHE...!  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 28,368
  • WpVote
    Votes 1,586
  • WpPart
    Parts 33
Have left relationships, but say that they love their abusive partner. They wonder, "Why do I love someone who has hurt me so much?" It can feel strange, confusing and even wrong to love someone who has chosen to be abusive. While these feelings can be difficult to understand, the aren't strange and they aren't wrong. Love isn't something that just disappears overnight. It's a connection and emotional attachment that you create with another person. Love comes with a lot of investment of time, energy and trust. It's not easy to just let go of a life you've built with someone, whether they're abusive toward you or not. If you're struggling with feelings of love for an abusive partner, it could be for a number of reasons
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 78,056
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 377,108
  • WpVote
    Votes 31,684
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Zanen Dutse Complete✓ by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 185,130
  • WpVote
    Votes 25,414
  • WpPart
    Parts 35
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke yawo kullum cikin kanta, da su take kwana take tashi, cikin tsumayin lokacin da alk'alami ya bushe akansa. Don wata k'addarar tamkar ZANEN DUTSE ce... Babu wani abu da ya isa ya canja ta!
RAYUWAR MU by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 298,428
  • WpVote
    Votes 24,968
  • WpPart
    Parts 39
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
Zamani by Maryam506069
Maryam506069
  • WpView
    Reads 150
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 15
Rayuwa mara tushe, rashin tarbiya, rashin iya magana tare da tsantsar rashin kulawa da addini a gidan ALHAJI MUSA KUSA tare da iyalin sa shahararren dan kasuwar da yake da makudan kudade sai de amman kash duk wann abubuwan sun tare ne a gidan sa shi kadai amman kuma abun mamakin shine shi hakan yayi masa daidai ko ajikin sa a ganin sa ma wann wayewa ce Toh me xai faru ? Yaya xaiyi ? Yana da yaya wanda duk suka taso akan wann bigire mara kyau tare da tsantsar rashi da'a da kuma tarbiya suma yaya tasu raywar xata kasance mene xai faru dasu? Wann kyakyawar yar tashi JANANme xai same ta ?
NADIYA! by jeeedorhh
jeeedorhh
  • WpView
    Reads 4,961
  • WpVote
    Votes 77
  • WpPart
    Parts 8
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta koma ga mahaliccinta bata tunano wannan mutumin ba. Abin har ya kusa zame mata jiki, yin tunaninshi a lokacin da taje yin kwanciya barci. Wasu dararen kuwa har da mafarkinshi da tunanin wannan daddadan kamshi nashi, wanda ta lalubo turaren da yake amfani dashi cikin wadanda ya bata, itama ta mayar dashi nata turaren. Yaudarar kanta take, da take cewa wai tuni ta manta da sha'aninshi da kurar data kwasoshi. Ita tasan karya take yiwa kanta. Duk kuma yadda taso abinda ke tukarta a zuciya kada ya bayyana, sai daya bayyana din. Ta rasa fara'ar kirkirowa tayi koda ta yake ce kuwa, haka bugun zuciyarta ya ki saisaituwa duk yadda taso ta saisaita shi kuwa. Ta daure dai da kyar tace, "ok, na ganeshi. Yana ina yanzu?" Ya dan daga kafada, "ban sani ba nima. Kawai dai yace in zauna a wajenki zai dawo ya daukeni." Ita abin ma sai ya girmame mata, mamaki ya hanata motsi. To ita kuma a su wa? Kuma da wane dalili? Da zai dauko danshi ya kai mata?..." To domin sanin dalilin, don me, kuma me yasa? Sai ku biyoni Ni Jeeddah Lawals tare da Nadiya a wannan tafiyar tamu.
HALIN KISHI (NADAMAR UMAIMAH) by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 3,841
  • WpVote
    Votes 199
  • WpPart
    Parts 9
Labarin Umaimah mace me tsananin kishi wanda ya kaita ga gamuwa da qaddarar da ta sanya ta a dana sani na har abada
TSAKA MAI WUYA.! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 6,382
  • WpVote
    Votes 488
  • WpPart
    Parts 20
Love, romance