AsmauHussainiYusuf's Reading List
7 قصص
PRINCESS BIN@F@ بقلم Meemartjj
Meemartjj
  • WpView
    مقروء 575
  • WpVote
    صوت 50
  • WpPart
    فصول 1
It all about Royalty.....
MATAR SHEIKH بقلم AeshaKabir
AeshaKabir
  • WpView
    مقروء 78,714
  • WpVote
    صوت 3,501
  • WpPart
    فصول 12
"Nasan I zuwa yanzu kowa na unguwarku yasan wacece ke, yar maye, yar shaye shaye? Duk wanda suka zaba yayi. Nasan iyayenki ma yau zasu kore ki saboda sun gano ko ke wacece. Shi kuma Sheikh din da kika same shi a tafin hannunki, bayan ko wacce salihar mace da ma mara tarbiyyar neman soyayyar sa take ruwa a jallo. A yau dai ina da tabbas din ya sullube daga hannunki. Domin kuwa idan yazo bincike, zai tarar ashe miskilar yarinyar, yar maye ce. Ki huta lafiya. Ops na manta ban gabatar miki da kaina ba. Haha. Nice wadda zata riqe tambarin MATAR SHEIKH ko kin so ko baki so ba." #1 in soyayya on 8th may 2022.
+14 أكثر
MASARAUTA🏛 بقلم chefBarr01
chefBarr01
  • WpView
    مقروء 12,748
  • WpVote
    صوت 381
  • WpPart
    فصول 3
Yarima Abubakar(Modibbo). yaga gata yaga so, ga kudi ga mulki amma yana talaucin abu daya zuwa biyu a rayuwarsa wanda kudi da mulki bazai bashi ba. Mu bi labarin modibbo muji ko zai samu cikon burin rayuwarsaaa
A Song For You بقلم UnsinkableShips
UnsinkableShips
  • WpView
    مقروء 2,036,143
  • WpVote
    صوت 108,678
  • WpPart
    فصول 40
When college student Emmy joins an online support group at the encouragement of her therapist, the last thing she expects is to connect with the lead singer of the most famous rock group in the world. ***** Emmy has had a rough couple of years, to say the least. So when her psychologist recommends that she joins an online support group, she thinks she knows what to expect. But the back and forth e-mails between her and famous rock singer Johnny Decker are the last thing she ever counted on. Despite the world of differences between them, Emmy can't help but feel like she knows Johnny better than she knows herself. Supportive emails turn into a growing friendship, and Emmy is grateful to finally have someone who understands. Soon, life without Johnny seems unthinkable, but is there hope for them in the offline world? [[word count: 70,000 - 80,000]] Cover designed by Ashley Bandy Spin-off to Holding onto You Trigger warning: This story contains swearing, mature themes, sexual content and references to substance abuse.
+22 أكثر
RUBUTU A KAN RUWA بقلم Gureenjo6763
Gureenjo6763
  • WpView
    مقروء 4,106
  • WpVote
    صوت 51
  • WpPart
    فصول 15
Labari ne akan zazzafar soyayya me tsayawa a rai saide shin anya wannan soyayya zata kai labari kuwa saboda ganinta haram da ake a al'adance?? Ku biyo ni don jin yadda zata kaya.
GIDAN SARAUTA بقلم Zeeneert
Zeeneert
  • WpView
    مقروء 552,314
  • WpVote
    صوت 3,432
  • WpPart
    فصول 7
A story of a young Prince and his Mother with two sisters who have been deprived of their rights by a very heartless woman #MAGAJIYA#.......
SARAUNIYA BILƘIS بقلم queenbk2020
queenbk2020
  • WpView
    مقروء 3,299
  • WpVote
    صوت 164
  • WpPart
    فصول 3
#35 Soyayyah 14 June 2020. "Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta tsaya cak rana ta fito komai ya koma yadda yake, wannan alamu ne na nasara a rayuwar sarauniya, sannan mun hango wani abu a tattare da ita wanda ba kowa bane keda irinshi sai dai ba mu gano wannan abun alheri ne zai zamo ko ko cutarwa ba, sannan idan har zata kai matsayi babba a rayuwarta to sai ta sha baƙar wahala sosai"