SAKHNA03
- Reads 3,137
- Votes 50
- Parts 1
Paid book#200 naira
......Me baba yake nufi?,shikenan wai na hakura saina zauna lafiyah a gidan sameer?!!
Inaaa hakan bazai taba yi wuwa ba,dan barikin sajojin dayake takama dashi saina maidashi tamkar kango,barekuma gidansa kam sai yayi daya sanin sakani a cikinsa.
Domin natsani zama da dawani a rayuwata bare kuma aure.......hmmmm muje zuwa yanzu za'a fara wasan.