Deeeejer's Reading List
12 stories
DELUWA WADA by lamtana
lamtana
  • WpView
    Reads 18,788
  • WpVote
    Votes 2,322
  • WpPart
    Parts 17
Ban taɓa gaya maka ba ne Ya Annur, amman bari yau zan faɗa maka. Wannan matar taka da kake kira da 'da wani abu', ko da baka aureta ba, lalle ne sai jininka ya fita daga jikinta ta kowacce irin saɗara!
Mai Tafiya by donutfairy
donutfairy
  • WpView
    Reads 199,529
  • WpVote
    Votes 20,138
  • WpPart
    Parts 29
Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????
HAFSATUL-KIRAM by maryamad856
maryamad856
  • WpView
    Reads 1,762
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 41
Labarin Hafsatul-kiram mai ƙunshe da darussan rayuwa. Duk abin da kuka gani zuwa ya yi inma ya yi muku daɗi ko akasin haka a gafarce ni.
RAI BIYU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 438,958
  • WpVote
    Votes 46,509
  • WpPart
    Parts 63
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.
Ummu Hani by FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    Reads 50,918
  • WpVote
    Votes 4,064
  • WpPart
    Parts 72
Not edited!!! Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.
SO MAKAMIN CUTA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 332,501
  • WpVote
    Votes 21,612
  • WpPart
    Parts 92
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
ZABIN RAI by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 125,983
  • WpVote
    Votes 16,229
  • WpPart
    Parts 50
Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.
ZATO...!  by pinkylady222
pinkylady222
  • WpView
    Reads 25,201
  • WpVote
    Votes 3,705
  • WpPart
    Parts 48
Acikin talatainin daren bakajin motsin komai sai kukan k'wari akai akai.Takowa take a hankali, sai dai duk sa'ilin da ta dauke kafarta tana jin kamar akwai mai maye gurbin sawun nata da nashi takon, k'okarin kauda tunanin hakan ta dinga yi sakamakon fitsarin da take jin idan ta k'ara cikakken minti d'aya bata yi shi ba zai zubone da kansa......
WATA FUSKA by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 206,463
  • WpVote
    Votes 17,323
  • WpPart
    Parts 50
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani naman daji yazo ya cinyeta ya zatayi kokuma wani mugun aljani gashi ko dankwali babu a kanta, babban tashin hankalinta shine sallar dabatayi ba, tun shekaranjiya da aka gudo da ita rabon datae sallah!!!! zata iya d'aukar kowane hukunci amma banda na hanata sallah!!! yaya zatayi da tulin sallolin dake kanta? batada halin yin koda taimamane sabida a d'aure tamau take to meye mafita?!!!!!!!
UWARGIDAN BAHAUSHE by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 76,579
  • WpVote
    Votes 11,163
  • WpPart
    Parts 66
A story of Safiyya and Usman