ayshabeauty12's Reading List
63 stories
WA NAKE SO? by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 55,239
  • WpVote
    Votes 4,200
  • WpPart
    Parts 140
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'ad da Fateema Muje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa zai kasance shi ake so a cikin labarin. Ko kuma nace wa zai zamo An fiso.
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 62,809
  • WpVote
    Votes 4,952
  • WpPart
    Parts 75
Labari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi sannan akan mmenene shin ya amintar take ta cin amana ce ko ta me? duk zakuji karin bayani aa cikin littafin nan. let go in and see
Ni da Yaa Fauwaz by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 48,654
  • WpVote
    Votes 2,498
  • WpPart
    Parts 64
Labari ne akan wani saurayi da kanwarsa wacce take cousin dinsa ce.
WANNAN RAYUWAR by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 30,580
  • WpVote
    Votes 2,037
  • WpPart
    Parts 114
*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA, RASHIN GODIYAR ALLAH, RASHIN HAKURI, ZARGI, RASHIN TAWAKALLI, ZINACE-ZINACE, BARACE-BARACE, DA DAI SAURANSU. TO WANNAN LITTAFIN ZAI YI DUBA YAYI BINCIKE AKAN WAƊAN NAN ABUBUWA DA WASU DA YAWA MA INSHA ALLAH. INA FATA DA ADDU'A ALLAH YASA WANNAN RUBUTUN NAWA YA ZAMA SILAR SHIRIYAR DA GYARUWAR RAYUWA MUTANE DA YAWA DA SUKE AIKATA MAKAMANCIN WAƊAN NAN ABUBUWAN. AMEEN*
MATAR HAIDAR by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 46,318
  • WpVote
    Votes 1,901
  • WpPart
    Parts 91
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi rayuwar wasu masoya guda biyu wanda dukkan iyaye da yan uwa sun san wannan soyayyar, sai dai me? MARYAM ta yi rashin HAIDAR a daidai lokacin da zuciyarta ke tsananin kaunarshi, a daidai lokacin da tafi kaunar sa, a dai dai lokacin da take zaton ba abinda zai raba su, a lokacin da take tunanin burin ta ya gama cika a rayuwar ta gaba daya. Daga nan rayuwar ta ta fada kunci da tashin hankali, wanda ta dalili haka ta rasa maganar ta bama wannan ba wata daya da rashin HAIDAR aka gano MARYAM dauke da cikin a dalilin cikin mahaifin ta ya kore ta daga gida wanda barin ta gida ke da wuya ta manta wacece ita, ta manta kowa nata. #To wai wannan cikin wanene? #Me ya faru da HAIDAR (Mutuwa yayi ko kuwa)? #Me zai faru da rayuwar MARYAM?
AYUSH ✔️ by fateeyma_
fateeyma_
  • WpView
    Reads 333,092
  • WpVote
    Votes 29,594
  • WpPart
    Parts 65
The path of two heartbroken persons cross by a marriage arranged by their parents. They both heal their broken hearts together, showering each other with love and totally forgetting their past. But what happens when the causes of their heartbreak try to wreck the new bond between them. Read and find out!!!
JALEELAH (THE ADOPTED CHILD)✓ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 13,857
  • WpVote
    Votes 1,048
  • WpPart
    Parts 69
Love, Romantic, sadness, happiness komai ya haɗa ku shiga ku sha karatu.
NAYI DACE✔️ by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 65,453
  • WpVote
    Votes 5,229
  • WpPart
    Parts 65
Ban taba nema na rasa ba,komai nawa ready yake tun kafin lokacinsa yayi,saidai Allah ya jarabceni ta hanya mafi wahala,ta Yaya zan samu yarda da soyayyar dangin mijina?bayan abinda suke nema daga gareni banida iko da baiwa kaina shi?
🍒🍒SOYAYYA MAI GARƊI🍒🍒 by SiyamaIbrahim
SiyamaIbrahim
  • WpView
    Reads 43,019
  • WpVote
    Votes 2,518
  • WpPart
    Parts 51
It's all about love betrayal of trust and bargaining
🫀 ZUCIYA.... ✓ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 18,941
  • WpVote
    Votes 1,789
  • WpPart
    Parts 31
A romantic love story.... read and find out🥰💃💃💃