💫💫💫NAMUJIN DUNIYA (A Call From The Past) 💫💫💫
A very short love story base on true life story da ni Mona zan fara rubuta maku a yau Fri/July/2022 inshallah Ina roko Allah ya bani iKon kammala shi lafiya,.... NAMUJIN DUNIYA Labari ne da zan Dan dibo kadan daga cikin Labarin gaskiya daya faru akan Wani bawan Allah da rayuwa ta koya Mai hankali da "kama tudinu tuda...