bintshehu's Reading List
4 hikaye
SO DA BURI  tarafından Aaishahumairah
Aaishahumairah
  • WpView
    OKUNANLAR 8,564
  • WpVote
    Oylar 177
  • WpPart
    Bölümler 35
Labarin da ya k'unshi tsantsar soyayya, kwad'ayi, son kai, tsana da buri.
THE MAID(MAI AIKATAU) tarafından MissDmk
MissDmk
  • WpView
    OKUNANLAR 13,267
  • WpVote
    Oylar 680
  • WpPart
    Bölümler 95
*TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN* I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID" Hausa novel ne kuma ya kunshi abubuwa da dama (love, comedy and Tragedy) Akan yan aiki, amma yafi karkata akan rashin Sa'a dakuma matsalolin yan aiki duk dacewa dai ba dukka aka taru aka zama dayaba dole asamu the good ones and the bad ones.. da Kuma sakaci na wasu iyaye *Brief* Labarin akan Hazrat MOHELL which is the star of the novel. House maid in su ne Tazama sanadiya gubarcewa Tarbiyya da iyayen shi suka daura Shi akai, ta koya mai halaya marasa kyau, Dan da kyar ya iya barin Irin Rayuwa da house maid insu ta daura Shi akai, ita dai wanan house maid insu anyi rashin sa'a sabida ita tacacciyar er duniya ce. KAR IN CIKA KU DA SURUTU KU BIYONI DANSAMU CIKAKKIYAR LABARIN.. KAR KU BARI ABAKU LBRY SABIDA TAZO DA ZAFINTA😉😋😊
THE KIDNAPPED BRIDE  tarafından MissDmk
MissDmk
  • WpView
    OKUNANLAR 1,349
  • WpVote
    Oylar 143
  • WpPart
    Bölümler 18
*👰🏻‍♀THE KIDNAPPED BRIDE 👰🏻‍♀* ANY DUPLICATION OF LIFESTYLE SHOULD BE PLEASE CONSIDERED AS COINCIDENCE IT'S JUST A FICTION I know people would be wondering why I titled this novel "THE KIDNAPPED BRIDE " BILINGUAL(hausa&english)😃 _DUBA DAYANAYI HALIN DAMUKE CIKI A WANNAN KASAR SHIYASA NAKAWO MUKU WANNAN LABARIN_ Labari ne da yashafe ni ya shafe ki kowa ya shafa MUNA FAMA DA INSECURITY AND CORRUPTION THIS THE MAJOR PROBLEMS WE ARE FACING NOW ESPECIALLY IN AREWA #Noted bayin wanan Labarin da muzganta ma wani/wata ba inda kk ji labarin yayi daidai da halinki/halinka toh AFUWAN Kadauke shi a matsayin ko wacca labarin hausa WATO ANYI SHINE DON ILIMANTARWA, FADAKARWA DAKUMA NISHANTARWA *IS A LOVE STORY NOVEL COMING WITH TRAGIC: INSECURITY( KIDNAPPING,LIES,DECEIT,BETRAYAL AND LOTS MORE)* THE KIDNAPPED BRIDE Yes😃 nima kaina tunanin da nakeyi ta yadda aka kidnapping the only daughter of the ANJERIYA CHIEF OF ARMY STAFF(C.O.A.S)🤔 a ranan kamunta Sorry zan dan sakaya suna sabida na Nigeria we dey anything fit happen🤧kar azo ayi gaba dani😃 KUBIYO NI DON JIN YADDA LABARIN ZATA KAYA💃💃💃💃💃 KARKU MANTA DA BAZARKU MUKE TAKA RAWA FANMILY 💃💃💃 For more information Contact me @ 09074267236 Don't forget to follow me on WATTPAD @ MissDmk Thanks ✍🏻
+7 tane daha
NABEELA(RAYUWAR AURENA)  tarafından MissDmk
MissDmk
  • WpView
    OKUNANLAR 35,544
  • WpVote
    Oylar 2,269
  • WpPart
    Bölümler 70
Wanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahalar ta yanke lokanci ne kuma tasan yanzu wahalar tafara.. " The thought of finding love and happiness in her matrimonial home was shattered by a faked love.." Batayi Saar Gidan Aure ba The question here ..." Is this her faith..? Why doesn't a good heart beget a good heart Why doesn't a love beget a love Why doesn't a trust beget a trust Is this her faith? How can she survive in a ocean full of sharks and Wales. Ku Biyoni Don jin yanda Labarin zata kasance Wato Labarin is going to be fun 😊💃💃💃💃💃💃
+9 tane daha