Fash
8 stories
KYAUTAR ZUCIYA by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 1,600
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 12
Tsakanin kulawa da kyautatawa hallaci shine kansa a bada kyautar zuciya, lallai Babu rayuwar da ta Kai zama da masoyi dadi kauna kansa kyautar zuciya.
CUTAR KAI  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 24,752
  • WpVote
    Votes 488
  • WpPart
    Parts 17
"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai .. " babu abinda ke damunki sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka ba ... "kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi ya'yan masu gida karfi .....
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 125,391
  • WpVote
    Votes 8,738
  • WpPart
    Parts 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
KUSKUREN BAYA by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 21,364
  • WpVote
    Votes 702
  • WpPart
    Parts 22
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
DA KAMAR WUYA...! by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 1,318
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 1
Shi da aka aika ya farauto SO sai ya faɗa a tarkon SO Mutane biyu masu muhimmanci, mutane biyu da ƘADDARA take son bashi zaɓi a cikin su Shine duniyarshi Itace rayuwarshi Anya idan ya zaɓi ɗaya zai iya rayuwa babu ɗaya? Tafiya cikin salo na daban, tafiya cikin rayuwar mutane uku...💔 Labarin ya ta'allaƙa ne akan SO! ƘADDARA...! A koyaushe mu kaji wannan kalmar hankulanmu sukan jirkita, zuciyoyinmu su karye, zukatanmu su raunana, jinin jikinmu ya tsinke, dar-dar da faduwar gaba sukan yawaita a gare mu har muji muna neman fita daga hayyacinmu, a kowanne yare, a kowacce k'abila wannan kalmar tana da girman gaske da takan iya ya mutsa zuƙata, muna iya kiranta kalma me munin gaske ko akasin haka.. K'ADDARAR kowanne mai rai kenan....!
KAUNACE SILA by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 98,509
  • WpVote
    Votes 3,131
  • WpPart
    Parts 62
kaunace sila all talk about ,neglect of parent, true love, parental obedience.
FURUCI NA NE by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 54,830
  • WpVote
    Votes 3,770
  • WpPart
    Parts 37
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki..... "ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin". shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din". dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'." tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ". murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
DUK NISAN DARE.... by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 34,894
  • WpVote
    Votes 1,932
  • WpPart
    Parts 45
Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.