ƘADDARARREN AL'AMARI
Labarin ya yi nitso ne akan wasu marayu su uku. Rayuwar ta zo musu a cikin bahagon yanayin da basa iya gane dai dai da rashinsa, duk sanadin ƙunci maraici, ba su da mafaɗi balle su samu wani jagora da zai rika tsawatar musu. ******* Akwai wani abu a tare da shi, da ya zame masa babban naƙasu a cikin rayuwarsa, kuma a...