My books
5 stories
Dr Farouq by zeenertu
zeenertu
  • WpView
    Reads 450
  • WpVote
    Votes 18
  • WpPart
    Parts 2
I LOVE YOU YAH FAROUQ yaji ta furta💖 murmushi yay sosai wanda ya bayyana dimple dinsa sannan yace I LIKE YOU TOO yar kanwata ya fada tare da sa dan yatsan sa ya lakato karan hancin ta Kara matsowa tai ta kalle shi sosai dan ta ga bai dauki maganarta serious ba, fuska ta kwabe kamar zatai kuka Sannan tace I DIDN'T SAY I LIKE YOU "I SAID I LOVE YOU" Cikin rudani ya juyo yana kallon kanwar tasa dan tabbatar da abinda kunnuwan sa suke jiye masa, yana mamakin kanwar tasa, she's such a SMALL CHILD amma tana magana akan love. Ku biyoni dan jin cigaban lbrn AMNA AND DR FAROUQ
Matar Bature by 00Ruky
00Ruky
  • WpView
    Reads 14,034
  • WpVote
    Votes 510
  • WpPart
    Parts 30
" Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin jikinshi wara- wara ba irin na baba ado mai gadi ba"!. Kallonta yatsaya yi aranshi mamakin yarinyar yake ganin tana abu kamar na yara. tajawo sili daya na gashin dake kwance a fuskarsa wanda zamu kirasa da saje "Ashhh! yafada. bashiri ya tureta.
         _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈    by zaharadaty
zaharadaty
  • WpView
    Reads 123,550
  • WpVote
    Votes 3,071
  • WpPart
    Parts 37
get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳 *meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*
HASKEN RANA✔️ by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 41,629
  • WpVote
    Votes 3,858
  • WpPart
    Parts 34
wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali? ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata kare kanta, neman amsoshin tambayointa takeyi yayin da abu d'aya ke dakatar da ita, su waye wad'annan mutane dake bibiyarta? me suke nema a wajenta? shin zata iya samun amsar tambayoyinta a wajensu? labari ne mai cike da sar'ka'kiya, abun tausayi, abin al'ajabi, da kuma soyayya.
KASAR WAJE by ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Reads 86,358
  • WpVote
    Votes 3,450
  • WpPart
    Parts 60
Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.