Select All
  • Dr Farouq
    383 18 2

    I LOVE YOU YAH FAROUQ yaji ta furta💖 murmushi yay sosai wanda ya bayyana dimple dinsa sannan yace I LIKE YOU TOO yar kanwata ya fada tare da sa dan yatsan sa ya lakato karan hancin ta Kara matsowa tai ta kalle shi sosai dan ta ga bai dauki maganarta serious ba, fuska ta kwabe kamar zatai kuka Sannan ta...

    Mature
  • Matar Bature
    13K 485 30

    " Mama wannan ma baba nane". Ta shafo sajen shi. "Hmmm! mama kyakkyawane,amma mama bake kika haife wannan ba turawa suka siya miki koh?" mama tayi dariya tace" eyye . lallema Aisha. toh sai ki daga minshi tunda da kudi na siya koh, karki ballashi, "Aa' mama bayanzunba jikinshi akwai laushi, lah! mama kalla gashin...

  • _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈
    106K 2.9K 37

    get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳 *meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*

  • HASKEN RANA✔️
    39.4K 3.8K 34

    wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali? ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata k...

    Completed  
  • KASAR WAJE
    78.7K 3.4K 60

    Littafin marubuciya MARYAM ABUBAKAR DATTI marubuciyar HIBBA. ayi karatu lafiya.