Humaira3461
- Reads 6,151
- Votes 509
- Parts 25
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale,
Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.