asiya7474's Reading List
12 stories
DA AURENA by HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    Reads 64,046
  • WpVote
    Votes 2,661
  • WpPart
    Parts 59
DA AURENAH labarin wata yarinyace da tasha gwagwarmayar rayuwa silan auren mugun miji da sa hannun babbar ƙawarta,wadda ƙarshe ta aure ma ta miji bayan sun gama lalata a gabanta cikin dakinta , ta wani gefen kuma tana tare da baƙin cikin mutuwar wanda ta tsara rayuwar aure dashi , karshe akai ma ta auren dole wanda ya jefata cikin gararin rayuwa .ta samu kanta da kaunar ɗan'uwan mijinta wanda shima ta kamashi da cin amanarta ,
ZAMAN YA'YA by Mmnmuhibbat
Mmnmuhibbat
  • WpView
    Reads 13,604
  • WpVote
    Votes 1,219
  • WpPart
    Parts 35
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.
MUGUN ZALUNCI by uwanibachaka
uwanibachaka
  • WpView
    Reads 13,790
  • WpVote
    Votes 684
  • WpPart
    Parts 36
MUGUN ZALUNCI Labarin Ruk'ayyatu, tana tsaka da rayuwa da mijinta Lami'do mutuwa ta raba tsakanin su, bayan wani lokaci Ruk'ayyatu ta auri Abubakar, Abubakar yanada mata Mimi, Mimi mace mai tsananin kishi, zata iya aikata komai akan kishi, ya rayuwar Ruk'ayyatu zata kasance a gidan Abubakar
Mijin Ummu nah by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 21,376
  • WpVote
    Votes 828
  • WpPart
    Parts 15
Labari akan wata yarinya Hafsat wacce mahaifin su ya rasu mahaimahaifiyar sy ta sake aure in da ta auri mugun miji. shine me mimijin Ummun nnasu yaii ke musu duk muje muji a cikin littafin Mjjin Ummu nah
IMAN by karimat99
karimat99
  • WpView
    Reads 4,110
  • WpVote
    Votes 137
  • WpPart
    Parts 16
Ihu takeyi kamar wanda ranta zai fita, gaba daya ta rasa meke mata dadi ga baffa ADAMU kara zuba mata waya yake ba sassautawa, "sannan yace Dan ubanki waya maki ciki har kike kokarin zubarwa"?
A JINI NA TAKE by Aishatuh_M
Aishatuh_M
  • WpView
    Reads 69,917
  • WpVote
    Votes 3,092
  • WpPart
    Parts 12
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu? Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.
Ashwaan by neesharjay
neesharjay
  • WpView
    Reads 1,797
  • WpVote
    Votes 65
  • WpPart
    Parts 29
karna kara jin irin wnn furucin daga bakin ka kafi kowa snn shi din baffan Ku ne kuma da kake cewa safa batayi exams ba kamanta cewa tayi ita baza tayi bah sbd bokon bashida ammafini gareta yanzu kuma shi uncle mas'ud din da kake cewa so kake a fada masa sbd ka tona asririn yayan mahaifinka koh kaka ne dan haka karna kara jin wnn mgnr daga bakin ka kaji ko"
True love story by FarhatAOsmaan
FarhatAOsmaan
  • WpView
    Reads 1,072
  • WpVote
    Votes 80
  • WpPart
    Parts 31
shigiya yar bokoko yar karuwa yar Buzuwa. Kam ubancan ni kazaga tab wlh sai naje nagayawa baffa. Fuuu ta tafi tana gudu. Tsaki yaja yana saba malun malun ki gayawa uban baffa ba baffa ba shugu yan iska wanda suke tura yar su bokoko sunyi asara yana wannnan suratai yaga dan kwala dan kwalan macizai guda biyu suna fasakai. Wayyo Allah na yafara karkarwa yana saba malun malun sa. Dan Allah kiyi hakuri Indo wlh na daina dan yara sulullilah ki kyaleni. Asraa dake gife tana dariya mugunta. Oh kadauka baffan na tafiya gayawa aa inan inajin duk abinda kake fada shiyasa gwara na fara koya miki hankali tukuna
The Fulani Bride (Boddo) by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 126,155
  • WpVote
    Votes 10,082
  • WpPart
    Parts 51
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will a village girl like Boddo Survive..will she be able fight to reach her destination..? Is all about the Fulani's✍🏽
KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅ by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 9,357
  • WpVote
    Votes 143
  • WpPart
    Parts 7
LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TABA HAIHUWA, SHIN AINA MATSALAR TAKE? NA GAYA MUKU SARKI SALMAN ALIYU SALMAN (SAS)GEFE DAYA KUMA LABARIN YANA DAUKE DA SASHEN KHADIJA(DIJE-DIJANGALA TA MAI GARI) YAR BAFFANTA BUDURWAR MAS'OUD. KHADIJA YAR JARIDA CE(JOURNALIST) SHIN YA KUKE GANIN ZATA KAYA NE. WA KHADIJA ZATA AURA? YA LABARIN YAKE NE...?! WHO DOESN'T LOVE A ROMANCE NOVEL? ITS EASY TO LOVE EACH OTHER WHEN DIFFICULTIES NEVER CROSS YOUR PATH. HOWEVER, IN REAL LIFE, ALL RELATIONSHIPS ARE TESTED AT ONE POINT OR ANOTHER. You are my QUEEN and my little heartbeat. I will never play with your heart as I only want to see you glow with happiness. If I could, I would give you the universe and a a constant state of pure bliss. Love you to the moon and back#KHADSAAL LOVE STORY❤️❤️